Hungariya

Hungariya ko Hangare[1] ƙasa ce, da ke a nahiyar Turai. Babban birnin ƙasar Hungariya Budapest ne. Hungariya tana da yawan fili kimanin kilomita arabba'i 93,030. Hungariya tana da yawan jama'a 9,772,756, bisa ga jimilla a shekarar 2019. Hungariya tana da iyaka da ƙasasen bakwai: Slofakiya a Arewa, Ukraniya a Arewa aso Gabas, Romainiya a Gabas da Kudu maso Gabas, Serbiya a Kudu, Kroatiya da Sloveniya a Kudu maso Yamma, da Austriya a Yamma. Hungariya ta samu yancin kanta a karni da tara bayan haihuwar Annabi Issa.

Hungariya
Magyarország (hu)
Flag of Hungary (en) Coat of arms of Hungary (en)
Flag of Hungary (en) Fassara Coat of arms of Hungary (en) Fassara

TakeHimnusz (en) Fassara

Kirari«Think Hungary more than expected»
Suna sabodaOnogurs (en) Fassara da Hungarians (en) Fassara
Wuri
Map
 47°N 19°E / 47°N 19°E / 47; 19

Babban birniBudapest
Yawan mutane
Faɗi9,603,634 (2022)
• Yawan mutane103.25 mazaunan/km²
Harshen gwamnatiHungarian (en) Fassara
Labarin ƙasa
Bangare naTarayyar Turai da European Economic Area (en) Fassara
Yawan fili93,011.4 km²
Wuri a ina ko kusa da wace tekuNeusiedl Lake (en) Fassara, Danube (en) Fassara, Ipoly (en) Fassara, Tisza (en) Fassara, Drava (en) Fassara, Lake Balaton (en) Fassara da Rába (en) Fassara
Wuri mafi tsayiKékes (en) Fassara (1,015 m)
Wuri mafi ƙasaGyálarét (en) Fassara (75.8 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
MabiyiHungarian People's Republic (en) Fassara
ƘirƙiraDisamba 1000
Muhimman sha'ani
Treaty of Trianon (en) Fassara (4 ga Yuni, 1920)
Ranakun huta
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnatiparliamentary republic (en) Fassara
Majalisar zartarwaGovernment of Hungary (en) Fassara
Gangar majalisaNational Assembly (en) Fassara
• President of Hungary (en) FassaraTamás Sulyok (en) Fassara (5 ga Maris, 2024)
• Prime Minister of Hungary (en) FassaraViktor Orbán (en) Fassara (29 Mayu 2010)
Majalisar shariar ƙoliConstitutional Court of Hungary (en) Fassara
Ikonomi
Nominal GDP (en) Fassara181,848,022,230 $ (2021)
Nominal GDP per capita (en) Fassara37,128 $ (2021)
Kuɗiforint (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo.hu (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho+36
Lambar taimakon gaggawa*#06#, 104 (en) Fassara, 105 (en) Fassara da 107 (en) Fassara
Lambar ƙasaHU
NUTS codeHU
Wasu abun

Yanar gizokormany.hu…
Tutar Hungariya.

Daga shekara ta 2012, shugaban ƙasar Hungariya János Áder ne. Firaministan ƙasar Hungariya Viktor Orbán ne daga shekara ta 2010.

Manazarta

Turai    

Gabashin Turai

BelarusBulgairiyaKazechHungariyaMoldufiniyaPolandRomainiyaRashSlofakiyaUkraniya

Arewacin Turai

DenmarkIstoniyaFinlandIcelandIrelandLaitfiyaLithuaniaNorwaySwedenUnited Kingdom

Kudancin Turai

AlbaniyaAndorraHerzegovinaKroatiyaGirkaItaliyaMasadoiniyaMaltaMontenegroPortugalSan MarinoSerbiyaSloveniyaHispaniaVatican

Yammacin Turai

AustriyaBeljikFaransaJamusLiechtensteinLuksamburgMonacoHolandSwitzerland

Tsakiyar Azsiya

Kazakhstan

Àisia an Iar

AzerbaijanGeorgiyaTurkiyya

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
🔥 Top keywords: