Beijing

Beijing (lafazi : /beyijink/) ko Bejin[1] birni ne, da ke a ƙasar Sin. Birnin ne babban birnin kasar Sin. Birnin Beijing na da yawan jama'a miliyan 21,700,000 bisa ga jimillar kidayar shekarar 2015. An gina birnin Beijing a karni na sha ɗaya kafin haifuwan annabi Issa.

Beijing
北京市 (zh-cn)


Official symbol (en) FassaraStyphnolobium japonicum (en) Fassara, Platycladus (en) Fassara, Rosa chinensis (en) Fassara da Chrysanthemum morifolium (en) Fassara
Suna sabodababban birni da Arewa
Wuri
Map
 39°54′15″N 116°24′27″E / 39.90403°N 116.40753°E / 39.90403; 116.40753
Ƴantacciyar ƙasaSin
Enclave within (en) FassaraHebei (en) Fassara
Babban birnin

Babban birniTongzhou District (en) Fassara
Yawan mutane
Faɗi21,893,095 (2020)
• Yawan mutane1,334.09 mazaunan/km²
Harshen gwamnatiSinanci
Labarin ƙasa
Yawan fili16,410.54 km²
Wuri a ina ko kusa da wace tekuYongding River (en) Fassara da Qing River (en) Fassara
Altitude (en) Fassara43 m
Wuri mafi tsayiMount Dongling (en) Fassara
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
MabiyiKhanbaliq (en) Fassara da Peiping (en) Fassara
Muhimman sha'ani
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwaPeople's Government of Beijing Municipality (en) Fassara
Gangar majalisaBeijing Municipal People's Congress (en) Fassara
• Mayor of Beijing (en) FassaraYin Yong (en) Fassara (28 Oktoba 2022)
Ikonomi
Nominal GDP (en) Fassara3,610,260,000,000 ¥ (2020)
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo100000
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+08:00 (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho10
Lamba ta ISO 3166-2CN-BJ da CN-11
Wasu abun

Yanar gizobeijing.gov.cn
Saban fillin kwallon kasa da kasa na birnin Beijing
Hoton sabon filin saukar jiragen sama ta Kasar Beijing
Wani guri me suna temple heaven
baron Beijing
masu kama kifi
filin wasan na Beijing
masaukin baƙin Beijing
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

🔥 Top keywords: