Ciwon kai

Ciwon kai (Turanci: headache)[1] wani ciwone da mutane da yawa suke fama dashi, wanda be shafi babba ko yaroba, Aa ya hada kowa da kowa, gajiya,yinwa, rashin isashshen bacci, rashin lafiya kaman , mura me zafi ,maleria, da ciwuka da yawa sukan iya jawo ciwan kai. Wato shi ciwan kai alamace na rashin wani abu ajikin dan Adam,kuma kowa da kalar nawa.

Ciwon kai
Description (en) Fassara
Iripain (en) Fassara
clinical sign (en) Fassara
Specialty (en) Fassaraneurology (en) Fassara
Sanadiencephalopathy (en) Fassara
Medical treatment (en) Fassara
Maganimeprobamate (en) Fassara, butalbital (en) Fassara, doxylamine (en) Fassara da sodium benzoate (en) Fassara
Identifier (en) Fassara
ICD-10R51
ICD-9339 da 784.0
DiseasesDB19825
MedlinePlus003024
eMedicine003024
MeSHD006261

Manazarta

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
🔥 Top keywords: