Curitiba

Curitiba (lafazi : /kuɾi'tibɐ/) birni ne, da ke a jihar Paraná, a ƙasar Brazil. Shine babban birnin jihar Paraná. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2015, jimilar mutane 3,400,000 (miliyan uku da dubu dari huɗu). An gina birnin Curitiba a karni na sha bakwai bayan haifuwan annabi Issa.

Curitiba
Flag of Curitiba (en)
Flag of Curitiba (en) Fassara


TakeAnthem of Curitiba (en) Fassara

InkiyaCapital de les Araucàries, Capital Ecològica del Brasil da Ciutat Model
Suna sabodapine forest (en) Fassara
Wuri
Map
 25°25′47″S 49°16′19″W / 25.4297°S 49.2719°W / -25.4297; -49.2719
Ƴantacciyar ƙasaBrazil
Federative unit of Brazil (en) FassaraParaná (en) Fassara
Babban birnin
Paraná (en) Fassara
Yawan mutane
Faɗi1,773,733 (2022)
• Yawan mutane4,117.87 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili430.74021 km²
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Ƙirƙira29 ga Maris, 1693
Muhimman sha'ani
invasion (en) Fassara
appointment (en) Fassara (5 ga Faburairu, 1842)
Patron saint (en) FassaraOur Lady of the Candles (en) Fassara
Tsarin Siyasa
Gangar majalisaMunicipal Chamber of Curitiba (en) Fassara
• Mayor of Curitiba (en) FassaraRafael Greca (en) Fassara (1 ga Janairu, 2017)
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo80000–82999
Kasancewa a yanki na lokaci
Tsarin lamba ta kiran tarho41
Brazilian municipality code (en) Fassara4106902
Wasu abun

Yanar gizocuritiba.pr.gov.br
Facebook: PrefsCuritiba Twitter: Curitiba_PMC Instagram: curitiba_pmc Edit the value on Wikidata

Right

Hotuna

Curitiba: 25° 25' 47" S 49° 16' 19" O

Hanyoyin waje

Manazarta

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
🔥 Top keywords: