FIFA

Hukumar kwallan kafa ta Duniya ko kuma (FIFA) sun kasance kungiya ce bata neman kudi ba na Duniya, wanda suke kula da kuma al'amuran sha'anin Kwallon kafa na Duniya gaba ɗaya. Kuma sun kasan ce suna kula da Kwallon kafa da kuma Kwallan Yashi . an kafata ne a shekara ta alif 1904.[1][2][3][4][5][6][7]

FIFA
For the Game. For the World.
Bayanai
Suna a hukumance
Fédération internationale de football association
Gajeren sunaFIFA, فيفا, ФИФА, 国际足联 da FIFA
Irimetaorganization (en) Fassara, association football federation (en) Fassara, international sport governing body (en) Fassara da nonprofit organization (en) Fassara
ƘasaSwitzerland
Aiki
Mamba naGlobal Association of International Sports Federations (en) Fassara, Association of Summer Olympic International Federations (en) Fassara da International Football Association Board (en) Fassara
Ƙaramar kamfani na
Mulki
ShugabaGianni Infantino
HedkwataZürich (en) Fassara
Mamallaki na
Tarihi
Ƙirƙira21 Mayu 1904
Founded inFaris
Awards received
'Verschlossene Auster' award  (2012)

fifa.com


Taswirar mambobin FIFA bisa ga hukumarsu, a ranar 1 ga Janairu 2006
gidan kayan tarihi na fifa
File:FIFA eWorld Cup logo.svg
Dagin Hukumar Kwallon Kafa ta Duniya
Yan Wasan Kwallon Kafa

Ƙungiyar ta kore wasu daga cikin masu mata aiki a sakamakon cin hanci da rashawa da suke karba, sun hada da Sepp Blatter[8] da kuma Michel Platini.[9][10][11][12][13] [13][14]

World Map FIFA2

Diddigin bayanai


🔥 Top keywords: