Faisal na Saudi Arabia

Faisal bin Abdulaziz Al Saud ( Larabci: فيصل بن عبدالعزيز آل سعودFayṣal ibn ‘Abd al-‘Azīz Āl Su‘ūd ; an haife shi a cikin watan Afrilu a shekara ta alif ɗari tara da shida1906  - ya rasu a ranar ashirin da biyar 25 ga watan Maris shekara ta alif dari tara da sabain da biyar 1975) shine Sarkin Saudiyya daga shekara ta alif dari tara da sittin da hudu 1964 zuwa alif dari tara da sabain da biyar 1975.

Faisal na Saudi Arabia
3. Sarakunan Saudi Arabia

2 Nuwamba, 1964 - 25 ga Maris, 1975
Saud na Saudi Arabia - Khalid na Saudi Arabia
Prime Minister of Saudi Arabia (en) Fassara

2 Nuwamba, 1964 - 25 ga Maris, 1975
Minister of Foreign Affairs of Saudi Arabia (en) Fassara

16 ga Maris, 1962 - 25 ga Maris, 1975
Minister of Finance (en) Fassara

28 ga Yuli, 1958 - 30 ga Augusta, 1960
Minister of Foreign Affairs of Saudi Arabia (en) Fassara

19 Disamba 1930 - 22 Disamba 1960
Rayuwa
HaihuwaRiyadh, 14 ga Afirilu, 1905
ƙasaSaudi Arebiya
Harshen uwaLarabci
MutuwaRiyadh, 25 ga Maris, 1975
MakwanciAl Oud cemetery (en) Fassara
Yanayin mutuwakisan kai (ballistic trauma (en) Fassara)
Killed byFaisal bin Musaid (en) Fassara
Ƴan uwa
MahaifiIbn Saud
MahaifiyaTarfah bint Abdullah Al Sheikh
Abokiyar zamaIffat Al-Thunayan (en) Fassara  (1932 -  1975)
Yara
AhaliFahd na Saudi Arabia, Khalid na Saudi Arabia, Saud na Saudi Arabia, Salman bin Abdulaziz Al Saud, Abdullah na Saudi Arabia, Al Jawhara bint Abdulaziz Al Saud (en) Fassara da Mamdoh bin Abdulaziz (en) Fassara
Ƴan uwa
YareHouse of Saud (en) Fassara
Karatu
HarsunaLarabci
Sana'a
Sana'asarki, ɗan siyasa, statesperson (en) Fassara da soja
Kyaututtuka
Aikin soja
Fannin sojaSaudi Arabian Armed Forces (en) Fassara
DigiriSupreme Commander of all military forces (en) Fassara
Ya faɗaciUnification of Saudi Arabia (en) Fassara
Imani
AddiniMusulunci
IMDbnm6472044
Sarki Faisal bin Abdulaziz Al Saud.
Shugaba Nixon na gaisawa da Sarki Fais bayan tattaunawa a Fadar Riasa

A ranar 25 ga watan Maris ɗin shekara ta 1975, ɗan, uwan ɗan uwansa, Faisal bin Musaid ya harbe Sarki Faisal baki daya kuma ya kashe shi. Faisal yana da shekaru 68.


Manazarta

🔥 Top keywords: