Sarakunan Saudi Arabia

Sarkin Saudi Arabia shine shugaban ƙasa kuma shugaban gwamnatin ta Saudi Arabia.Yana aiki ne a matsayin shugaban masarautar Saudiyya — Gidan Saud. Ana kiran Sarki Mai Kula da Masallatai Biyu Tsarkaka ( خادم الحرمين الشريفين ). Taken, yana nufin ikon da Saudiyya ke da shi a masallatan Masjid al Haram da ke Makka da Masjid al-Nabawi a Madina, ya maye gurbin Mai Martaba ( صاحب الجلالة ) a 1986.

Sarakunan Saudi Arabia
shugaban ƙasar, hereditary position (en) Fassara da position (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare nasarki da shugaban gwamnati
Farawa22 Satumba 1932
Suna a harshen gidaملوك السعوديه
Gajeren sunaالملك السعودي, ملك السعودية da العاهل السعودي
Wurin zama na hukumaPalace of Yamamah (en) Fassara
Officeholder (en) FassaraSalman bin Abdulaziz Al Saud, Ibn Saud, Saud na Saudi Arabia, Faisal na Saudi Arabia, Khalid na Saudi Arabia, Fahd na Saudi Arabia da Abdullah na Saudi Arabia
ƘasaSaudi Arebiya
Applies to jurisdiction (en) FassaraSaudi Arebiya
Wanda yake biKing of Nejd (en) Fassara da Imam of Saudi Arabia (en) Fassara
Nada jerinlist of rulers of Saudi Arabia (en) Fassara

Fadar masarautarsu ita ce Fadar Sarki a Riyadh.[1] Tun daga ranar 23 ga Janairun 2015,Sarkin Saudiyya na yanzu shine Sarki Salman.

Sarakunan Saudiyya (1932 – yanzu)

  1. Ibn Saud (1932-1953; ya mutu a ofis)
  2. Saud (1953-1964;an kore shi)
  3. Faisal (1964–1975;aka kashe)
  4. Khalid (1975–1982;ya mutu a ofis)
  5. Fahd (1982–2005; ya mutu a ofis)
  6. Abdullah (2005–55;ya mutu a ofis)
  7. Salman (2015–na yanzu).

Manazarta

🔥 Top keywords: