Ibn Sina
Ibn Sina wanda turawa ke kiransa da Avicenna ya kasance dan kasar Per'sia ne kuma fitaccen masanin magunguna, ilimin taurari, masanin falfasa, sannan fitaccen marubuci a shekarun daukakan musulunci,[1] wanda ya shahara a duniya. Ana yi masa laƙabi da Baban Magungunan zamani.[2][3][4][5] Sajjad H. Rizvi ya kira Ibn Sina "ba makawa, masanin falfasa na zamanin yau da yafi kowanne fice".[6]
Ibn Sina | |||
---|---|---|---|
| |||
Rayuwa | |||
Cikakken suna | أبو علي الحسين بن عبد الله بن الحسن بن علي بن سينا | ||
Haihuwa | Afshona (en) , 980 | ||
ƙasa | Samanid Empire (en) Ziyarid dynasty (en) Daular Buyid | ||
Mazauni | Ray (en) Bukhara (en) Urgench (en) Gorgan (en) Hamadan (en) | ||
Harshen uwa | Farisawa | ||
Mutuwa | Hamadan (en) , 18 ga Yuni, 1037 | ||
Makwanci | Avicenna Mausoleum (en) | ||
Karatu | |||
Harsuna | Larabci Farisawa | ||
Malamai | Abu Sahl 'Isa ibn Yahya al-Masihi (en) | ||
Ɗalibai | |||
Sana'a | |||
Sana'a | mai falsafa, maiwaƙe, Ilimin Taurari, likita, music theorist (en) , physicist (en) , masanin lissafi, chemist (en) , ethicist (en) , Islamic jurist (en) da marubuci | ||
Muhimman ayyuka | Canon of Medicine (en) The Book of Healing (en) Al-isharat wa al-tanbihat (en) | ||
Wanda ya ja hankalinsa | Al-Biruni (en) , Plotinus (en) , Muhammad, Galen (en) , Aristotle, Hippocrates (en) , Ibn Zuhr (en) , Wasil ibn Ata (en) , Abu Zayd al-Balkhi (en) , Al-Kindi (en) , Muhammad dan Zakariya al-Razi da Al Farabi | ||
Imani | |||
Addini | Musulunci |
yanada littafan da ya rubuta sunkai kusan 240 wadanda suke nan har zuwa yau, wadanda suka hada da 150 da suke bayani akan philosophy da 40 wadanda suke bayani akan magani.[7]
Daga cikin mafi shaharun ayyukansa akwai The Book of Healing, a philosophical and scientific encyclopedia, da The Canon of Medicine, a medical encyclopedia[8][9][10] wanda yazama standard medical text a mafi yawan medieval universities[11] kuma yacigaba da amfani har karshen 1650.[12] a shekarar 1973, Avicenna's Canon Of Medicine ansake bugata a birnin New York.[13]
Bayan philosophy da medicine, kundin Ibn Sina na kunshe da rubuce rubuce akan astronomy, alchemy, geography da geology, psychology, Islamic theology, logic, mathematics, physics da kuma ayyuka aika poetry.[14]