Premier League

Gasar Premier (sunan asali: Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Premier League Limited) ita ce mataki mafi girma na tsarin gasar ƙwallon ƙafa ta maza ta Ingilishi kokuma britaniya. Kungiyoyi 20 ne suke fafatawa, tana aiki kan tsarin ci gaba da faduwa tare da Hukumar Kwallon Kafa ta Ingila (EFL). Yawancin lokaci yana gudana daga Agusta zuwa Mayu tare da kowace ƙungiya tana buga matches 38 (wasa da sauran ƙungiyoyi 19 duka gida da waje)[1] Yawancin wasannin ana yin su ne a ranakun Asabar da Lahadi, tare da wasannin yammaci na mako-mako.[2]

hoton kofin premier
Premier League
association football league (en) Fassara da professional sports league (en) Fassara
Bayanai
Bangare naTsarin gasar ƙwallon ƙafa ta Ingila
Farawa20 ga Faburairu, 1992
Suna a harshen gidaPremier League
Competition class (en) Fassaramen's association football (en) Fassara
Wasaƙwallon ƙafa
Board member (en) FassaraAlison Brittain (en) Fassara, Dharmash Mistry (en) Fassara da Richard Masters (en) Fassara
ƘasaBirtaniya
Mamallaki naFootball DataCo (en) Fassara
MabiyiFootball League First Division (en) Fassara
Gagarumin taronfoundation of the Premier League (en) Fassara
Season starts (en) FassaraOgusta
Mai-tsarawaThe Football Association (en) Fassara
League level below (en) FassaraEFL Championship (en) Fassara
Shafin yanar gizopremierleague.com
Abu mai amfanipremierleague.com (en) Fassara
Operating area (en) FassaraIngila da Wales (en) Fassara
Season ends (en) FassaraMayu
WordLift URL (en) Fassarahttp://data.thenextweb.com/tnw/entity/premier_league
Wuri
hoton premier league

Manazarta

🔥 Top keywords: