Muhammad Ibn Musa Alkhwarizmi

Muḥammad dan Mūsā al-Khwārizmī[1] (lang-fa|محمد بن موسى خوارزمی;) ko kuma al-Khwarizmi, Turawa sun canja sunansa zuwa yanayi na latin a matsayin Algorithmi,[note 1] shahararren mai ilimi ne dan kasar Persian[2][3][4] Ya kasance fitacce kuma ƙwararren malami, wanda yayi ayyuka da dama a fannonin Lissafi, astronomy, da geography a ƙarƙashin kula da taimakon Halifancin Al-Ma'mun na Daular Abbasiyyah.[5] A kusan shekara ta 820 AD an naɗa shi amatsayin astronomer kuma shugaban labari na House of Wisdom dake a Baghdad.[6]

Muhammad Ibn Musa Alkhwarizmi
Rayuwa
Cikakken sunaأبو عبد الله محمد بن موسى الخوارزمي
Haihuwaunknown value da Khwarezm (en) Fassara, 780
ƙasaDaular Abbasiyyah
MazauniBagdaza
Mutuwaunknown value da Bagdaza, 850
Karatu
HarsunaFarisawa
Larabci
Sana'a
Sana'amasanin lissafi, Ilimin Taurari, masanin yanayin ƙasa, mai falsafa, mai aikin fassara, astrologer (en) Fassara da Masanin tarihi
EmployersHouse of Wisdom (en) Fassara
Muhimman ayyukaThe Compendious Book on Calculation by Completion and Balancing (en) Fassara
Imani
AddiniMusulunci
Mabiya Sunnah

Al-Khwarizmi's popularizing treatise on algebra (The Compendious Book on Calculation by Completion and Balancing, c. 813–833 CE[7] tazo da hanyoyi na farko akan warware matsalolin linear da quadratic equations. Daya daga cikin babban nasararsa itace hanyar daya nuna tayadda za'a warware matsalar quadratic equations ta hanyar completing the square.[6] dalilin shi kadaine ya fara warware algebra as an independent discipline sannan kuma ya shigo da hanyar "reduction" da "balancing" (the transposition of subtracted terms to the other side of an equation, that is, the cancellation of like terms on opposite sides of the equation),[8] An bayyana shi a matsayin Baba[9][10] ko wanda ya kirkiri[11][12] algebra. Kalmar algebra itama ta zo ne daga sunan littafinsa (musamman Kalmar al-jabr dake ma'anar "completion" ko "rejoining"). Sunansa ya haifar da wadannan kalmomin Algorism da algorithm.[13] Har wayau sunansa itace mafarin sunan (Spanish) guarismo[14] da kuma na (Portuguese) algarismo, wadanda dukkanin su ke nufin digit.

A karni na 12th, fassarar Latin na littafin sa akan arithmetic (Algorithmo de Numero Indorum) which codified the various Indian numerals, Ita tazo da decimal positional number system zuwa yammacin duniya.[15] The Compendious Book on Calculation by Completion and Balancing, da aka fassara zuwa Latin wanda Robert of Chester yayi a 1145, anyita amfani dashi har zuwa karni na goma sha shida, a matsayin babban littafin lissafi na karatu a Jami'o'in turai.[16][17][18][19]

Kari akan mafi kyawun aikinsa, he revised Ptolemy's Geography, da jeranta longitudes da latitudes na birane da dama da garuruwa.[20] Ya kai ga samar da a set of astronomical tables da kuma rubutu akan calendaric works,as well as the astrolabe and the sundial.[5].

Manazarta

.


🔥 Top keywords: