Novak Djokovic

Novak Djokovic (har-sr|Новак Ђоковић / Novak Đoković, lafazi|nôʋaːk dʑôːkoʋitɕ|furucci|Sr_Novak_Djokovic;[1] an haife shi a 22 watan Mayu 1987) Dan kasar Serbiya ne kuma kwararren Ɗan'wasan tenis wanda ayanzu shine na daya (No. 1) a jerin maza yan'wasan tenis a Gamayyar kwararrun tenis wanda akafi sani da turanci da Association of Tennis Professionals (ATP)).[2]

Novak Djokovic
UNICEF Goodwill Ambassador (en) Fassara

Rayuwa
HaihuwaBelgrade, 22 Mayu 1987 (36 shekaru)
ƙasaSocialist Federal Republic of Yugoslavia (en) Fassara
Federal Republic of Yugoslavia (en) Fassara
Serbia and Montenegro (en) Fassara
Serbiya
MazauniMonte Carlo (en) Fassara
Belgrade
Marbella (en) Fassara
Harshen uwaSerbian (en) Fassara
Ƴan uwa
MahaifiSrdjan Djokovic
MahaifiyaDijana Djokovic
Abokiyar zamaJelena Djokovic (en) Fassara  (10 ga Yuli, 2014 -
AhaliMarko Djokovic (en) Fassara da Djordje Djokovic (en) Fassara
Karatu
HarsunaTuranci
Serbian (en) Fassara
Italiyanci
Faransanci
Jamusanci
Sana'a
Sana'atennis player (en) Fassara
Tennis
Hannuright-handedness
Dabi'aone-handed forehand (en) Fassara, two-handed backhand (en) Fassara d right-handedness (en) Fassara
Singles record1098–217
Doubles record63–80
Matakin nasara1 tennis singles (en) Fassara (9 Satumba 2019)
155 tennis doubles (en) Fassara (9 Satumba 2019)
 
Nauyi77 kg
Tsayi188 cm
EmployersUNICEF
Kyaututtuka
Wanda ya ja hankalinsaPepe Imaz (en) Fassara da Masaru Emoto (en) Fassara
Imani
AddiniSerbian Orthodox Church (en) Fassara
IMDbnm2980365
novakdjokovic.com
Novak kenan Yayin wasa
Novak a Yayin wasa
Novak na daga cup
Novak djokovic a US open 2006
Novak djokovic da marton
Novak djokovic a Miami 2010
Novak djokovic a Yayin training
Novak djokovic yana murna
Novak Djokovic

Djokovic ya lashe 16 Grand Slam na ɗaɗɗaiku maza, da ATP Finals titles biyar, 33 ATP Tour Masters 1000 titles, 12 ATP Tour 500 titles, da riƙe matsayin No. 1 na ATP rankings sama da makonni 250. A manyan gasa, ya kafa tarihi na lashe gasar Australian Open sau bakwai, Wimbledon titles guda biyar, US Open titles biyar da French Open title daya. Bayan samun nasararsa a 2016 French Open, yazama na takwas a tarihi Waɗanda suka kai ga samun Career Grand Slam kuma na ukun yan'wasa da suke da kuma dukkanin manyan gasa hudu a lokaci daya, na farko tun Rod Laver a 1969,[3] kuma shine na farko kadai daya cimma hakan a wurare uku daban-daban.[4] Shi kadai ne namiji Kuma na farko dan'wasa daya lashe gasa Tara na Masters 1000 tournaments.[5][6]

Djokovic shine dan'wasan kasar Serbiya na farko da yazama na No. 1 a ATP kuma na farko dan'wasa namiji daya wakilci kasar Serbiya daya lashe Grand Slam na daddaiku. Kuma sau shida yana lashe ITF World Champion da sau biyar a zama ATP year-end No. 1 na matsayin jerin yan'wasa. Djokovic yasamu kyautuka da dama, wanda yahada dq Laureus World Sports Award for Sportsman of the Year (sai hudu)[7] da kuma 2011 BBC Overseas Sports Personality of the Year award. Har wayau an bashi Order of St. Sava, da Order of Karađorđe's Star, da kuma Order of the Republika Srpska.[8][9][10]

Manazarta


🔥 Top keywords: