Panama (ƙasa)

Panama ƙasa ce dake a nahiyar Amurka a inda ake kira da Tsakiyar nahiyar Amurka. Babban birnin ta itace birnin Panama wanda birnin na daya daga cikin mafi yawan alumma a kasar, da yawan mutane da suka fi miliyan hudu (4,000,000). Shugaban kasar shine Juan Carlos Varela.

Panama
República de Panamá (es)
Flag of Panama (en) Coat of arms of Panama (en)
Flag of Panama (en) Fassara Coat of arms of Panama (en) Fassara

TakeNational anthem of Panama (en) Fassara

Kirari«Pro Mundi Beneficio»
Wuri
Map
 8°37′00″N 80°22′00″W / 8.61667°N 80.36667°W / 8.61667; -80.36667

Babban birniPanama (birni)
Yawan mutane
Faɗi4,098,587 (2017)
• Yawan mutane55.25 mazaunan/km²
Harshen gwamnatiYaren Sifen
Labarin ƙasa
Bangare naLatin America (en) Fassara, Central America (en) Fassara, Hispanic America (en) Fassara, Continental Central America (en) Fassara, European Union tax haven blacklist (en) Fassara da European Union tax haven blacklist (en) Fassara
Yawan fili74,177.3 km²
• Ruwa2.9 %
Wuri mafi tsayiVolcán Barú (en) Fassara (3,475 m)
Wuri mafi ƙasaCaribbean Sea (en) Fassara (0 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 1903Independence recognized by country from which it separated (en) Fassara (Viceroyalty of New Granada (en) Fassara)
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnatijamhuriya
Gangar majalisaNational Assembly of Panama (en) Fassara
• President of Panama (en) FassaraLaurentino Cortizo (en) Fassara (1 ga Yuli, 2019)
Ikonomi
Nominal GDP (en) Fassara67,406,738,052 $ (2021)
KuɗiPanamanian balboa (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo.pa (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho+507
Lambar taimakon gaggawa911 (en) Fassara, 103 (en) Fassara da 104 (en) Fassara
Lambar ƙasaPA
Wasu abun

Yanar gizovisitpanama.com…
Tutar Panama.
Taswirar Panama.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

🔥 Top keywords: