Puducherry (yanki)

Puducherry ko Pondichéry yanki ne, da ke a Kudancin ƙasar Indiya. Sassan yankin Puducherry su ne Puducherry, Karikal, Mahé da Yanam. Yana da yawan fili kimanin kilomita murabba’i 483 da yawan jama’a 1,394,467 (in ji ƙidayar shekarar 2011). Yankin tarayyar Indiya ce daga shekara ta 1954. Babban birnin yanki da birnin mafi girman yanki Puducherry ne. Kiran Bedi shi ne laftanan-gwamnan yanki.

Puducherry
புதுச்சேரி (ta)
పుదుచ్చేరి (te)
പുതുച്ചേരി (ml)


TakeTamil Thai Valthu (en) Fassara

Wuri
Map
 11°56′N 79°50′E / 11.93°N 79.83°E / 11.93; 79.83
ƘasaIndiya

Babban birniPondicherry (en) Fassara
Yawan mutane
Faɗi1,394,467 (2011)
• Yawan mutane2,834.28 mazaunan/km²
Harshen gwamnatiTalgu
Tamil (en) Fassara
Malayalam
Turanci
Faransanci (disputed (en) Fassara)
Labarin ƙasa
Bangare naSouth India (en) Fassara
Yawan fili492 km²
Altitude (en) Fassara16 m
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
MabiyiFrench India (en) Fassara
Ƙirƙira1 Nuwamba, 1954
Tsarin Siyasa
Gangar majalisaPuducherry Legislative Assembly (en) Fassara
• Shugaban ƙasaTamilisai Soundararajan (en) Fassara (18 ga Faburairu, 2021)
• Chief minister of Puducherry (en) FassaraV. Narayanasamy (en) Fassara (6 ga Yuni, 2016)
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+05:30 (en) Fassara
Lamba ta ISO 3166-2IN-PY
Wasu abun

Yanar gizopy.gov.in
Taswirar Puducherry.
Beautiful view of Sunset

Hotuna

Manazarta

🔥 Top keywords: