Pune
Pune birni ne, da ke a jihar Maharashtra, a ƙasar Indiya. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2011, akwai jimilar mutane 5,057,709. An gina birnin Pune kafin karni na tara bayan haifuwan annabi Issa.
Pune | ||||
---|---|---|---|---|
पुणे (mr) | ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƙasa | Indiya | |||
Jihar Indiya | Maharashtra | |||
Division in India (en) | Pune division (en) | |||
District of India (en) | Pune district (en) | |||
Babban birnin | ||||
Yawan mutane | ||||
Faɗi | 5,945,000 (2016) | |||
• Yawan mutane | 8,373.24 mazaunan/km² | |||
Harshen gwamnati | Harshen Hindu Marati Turanci | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 710 km² | |||
Altitude (en) | 561 m | |||
Sun raba iyaka da | Pimpri-Chinchwad (en) | |||
Bayanan tarihi | ||||
Ƙirƙira | 1436 | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Lambar aika saƙo | 411001–411062 | |||
Kasancewa a yanki na lokaci | UTC+05:30 (en) | |||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 20 | |||
Wasu abun | ||||
Yanar gizo | pmc.gov.in |
Hotuna
- Vishrambag_Wada_Pune
- Shaniwar_Wada_fort,_Pune
- Fadar AgaKhan
- Jami'ar Pune
- Pashan skyline
🔥 Top keywords: