Saudi riyal

Riyal shi ne kuɗin hukuma da ake amfani da shi a Saudi Arabia . Sunan a gajere shine SR ( Larabci: ر.س ). A Riyal ne zuwa kashi 100 halala ( Larabci: هللة‎ ).Riyal ita ce kuɗin Saudiyya tun lokacin da Saudiyya ta zama ƙasa. Ya kasance kuɗin Hejaz ne kafin Saudi Arabiya ta kasance ƙasa.

Saudi riyal
kuɗi da riyal (en) Fassara
Bayanai
ƘasaSaudi Arebiya
Applies to jurisdiction (en) FassaraSaudi Arebiya
Currency symbol description (en) Fassara
Central bank/issuer (en) FassaraBabban Bankin Saudiyya
Lokacin farawa1935
Unit symbol (en) FassaraSR
Amfani wajenSaudi Arebiya
Subdivision of this unit (en) FassaraSaudi halal (en) Fassara
SaudiArabiaP4-10Riyals-1954
Coins of Saudi Arabia

Akwai 5, 10, 25, 50 da kuma 100 halala tsabar kudi . da takardun kudi na riyal guda 1, 5, 10, 20, 50, 100, da 500.

Darajar musayar kudi

Riyal an kayyade ya zama daidai da dalar Amurka 0.266667. [1] [2]

Manazarta

🔥 Top keywords: