Biotechnology

Biotechnology shine haɗewar kimiyyar halitta da kimiyyar injiniya don cimma aikace-aikacen kwayoyin halitta, sel, sassanta da kwatankwacin kwayoyin halitta da samfurori da ayyuka.[1] Karoly Ereky ne ya fara amfani da kalmar fasahar binciken halittu a cikin shekarar 1919, ma'ana samar da kayayyaki daga albarkatun kasa tare da taimakon rayayyun halittu.[2]

biotechnology
interdisciplinary science (en) Fassara, applied science (en) Fassara, industry (en) Fassara, academic discipline (en) Fassara da type of technology (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare natechnology
Bangare natechnology da biology
Tarihin maudu'ihistory of biotechnology (en) Fassara
Gudanarwanbiotechnologist (en) Fassara
Furen fure wanda ya fara azaman sel waɗanda ke girma a cikin tissue culture.
Masana binciken Biotechnology kenan





Manazarta

🔥 Top keywords: