Idi Amin

Shugaban Kasar Uganda na uku (1925-2003)

Idi Amin Dada Oumee (furucci|'|iː|di|_|ɑː|'|miːn; an haife shi a 16 August shekarar 2003) yakasance Dan'siyasan kasar Uganda ne kuma babban hafsan soja. Yazama Shugaban kasar Uganda daga shekarar 1971 zuwa 1979, mulkin ya samu suka dalilin irin yadda ya kunktata wa al'ummar kasar sa.

Idi Amin
chairperson of the Organisation of African Unity (en) Fassara

28 ga Yuli, 1975 - 2 ga Yuli, 1976
Siad Barre (en) Fassara - Seewoosagur Ramgoolam (en) Fassara
3. President of Uganda (en) Fassara

25 ga Janairu, 1971 - 11 ga Afirilu, 1979
Apollo Milton Obote (en) Fassara - Yusuf Lule (en) Fassara
Rayuwa
HaihuwaKoboko (en) Fassara da Kampala, 1925
ƙasaUganda
Saudi Arebiya
Uganda Protectorate (en) Fassara
Uganda
MazauniJeddah
MutuwaKing Faisal Specialist Hospital and Research Centre (en) Fassara, 16 ga Augusta, 2003
MakwanciJeddah
Yanayin mutuwaSababi na ainihi (no value)
Ƴan uwa
Abokiyar zamaSarah Kyolaba (en) Fassara  (1975 -  1982)
Karatu
HarsunaTuranci
Harshen Swahili
Sana'a
Sana'aɗan siyasa, hafsa, boxer (en) Fassara da military affairs (en) Fassara
Aikin soja
Fannin sojaBritish Army (en) Fassara
Uganda People's Defence Force (en) Fassara
Digirifield marshal (en) Fassara
Manjo Janar
Ya faɗaciMau Mau Uprising (en) Fassara
1971 Ugandan coup d'état (en) Fassara
Uganda–Tanzania War (en) Fassara
Imani
Addinino value
Jam'iyar siyasaindependent politician (en) Fassara
IMDbnm0024907
Hoton Idi Amin

An haife Amin a Koboko ko a Kampala a gidan mahaifinsa mutumin Kakwa da mahaifiyarsa ita kuma yar Lugbara ce. A 1946 ya shiga King's African Rifles (KAR) na sojojin mulkin mallakan Biritaniya. Da fari shi mai dafa abinci ne, inda yakaiga matsayin laftanar, yana daga cikin wadanda sukayi yaƙi a Somaliya Shifta War da kuma yan'ta'addan Mau Mau a Kenya. Bayan samun yancin Uganda daga United Kingdom a shekarar 1962, Amin yacigaba da kasancewa a Uganda People's Defense Force|armed forces, har yakaiga amatsayin manjo, inda aka nadashi kommanda a 1965. Amin nada sanayyar cewa Shugaban Uganda Milton Obote na shirin kama shi, domin ya barnatar da kudaden soja, sai Amin ya kaddamar da Kuu 1971 Ugandan coup d'état kuma ya tabbatar da kansa Shugaban kasa.

Lokacin mulkin sa, Amin ya canja mulkin sa daga danrajin mulkin kasashen yamma, da samun cikakken taimako daga kasar Israela da taimakon da yasamu daga Muammar Gaddafi, Shugaban kasar Zaire's Mobutu Sese Seko, kasar Soviet Union, da Gabashin Germany.[1][2][3] A 1975, Amin yazama chairman na Organisation of African Unity (OAU), wanda me kokarin kawo cigaba da hadin kai a kasashen Afirika.[4] lokacinsa daga 1977–1979, Uganda takasance mamba a United Nations Commission on Human Rights.[5] a 1977, bayan UK ta yanke alaka tareda kasarsa ta Uganda, Amin ya bayyana cewar yasamu nasara cin kasar Britaniya da yaki kuma yafara amfani da "CBE", Wanda me nufin "Conqueror of the British Empire" wato wanda yasamu galabar daular Biritaniya, amatsayin lakabinsq. Sai gidan radiyon Uganda Broadcasting Corporation|Radio Uganda ta bayyana dukkanin lakabin da za'a rika kiransa dasu: "His Excellency President for Life, Field Marshal Alhaji Dr. Idi Amin Dada, VC, DSO, MC, CBE".[6]

Bayan Amin yacigaba da mulkin har 1970s, sai karin rashin yarda yacigaba da karuwa sanadiyar cutarwarsa da yarika nunawa wasu kabilu da yan'siyasan da basu goyon bayansa, tareda irin talaucin da kasar Uganda me ciki, da taimakawa yan ta'addan Operation Entebbe, haka yasa kasar fadawa cikin rikici. Sanda Amin me shirin komawa Tanzania zuwa Yankin Kagera a shekarar 1978, sai Shugaban kasar Tanzania Julius Nyerere yatura mayakansa suka farma Uganda–Tanzania War|invade Uganda; suka kowace birnin Kampala Dan tunbuke Amin daga mulki. Sai Amin yafice gudu kasar waje, da farko yasauka a Libya da kuma Saudiya, inda yacigaba da rayuwa harsanda yarasu a 16 August 2003.Ana danganta Mulkin Amin amatsayin wadda ke tattare da cinzarafin dan'adam human rights, abuses, political repression, ethnic persecution, extrajudicial killings, nepotism, political corruption|corruption, da kuma gross Financial mismanagement|economic mismanagement. Mutanen da aka kashe karkashin mulkin sa, ankiyasta cewar sunkai dubu Dari zuwa sama, daga nazarin international observers[7] to 500,000.[6]

Farkon Rayuwarsa

Shiga makarantar sojojin King's African Rifles

Tasowa acikin sojojin Uganda

Karbar mulki

Shugabancin Kasa

Kirkira da jagoranci akan mulkin soja
Kisan wasu kabilu da kuma bangarorin siyasa
Alaka da kasashen waje

Korarsa da kuma guduwa

Rashin lapiyarsa da kuma mutuwa

Yanuwansa da abokan arziki

Dabi'a

Sunayen lakabidabiu marar kyau, sunayen daya sakawa kansa, dakuma wadanda ya samu

Abubuwan tunawa

Al'ada sananna

MAnazarci

🔥 Top keywords: