Libya

Kasar Libya tana daya daga cikin kasashen, dake Arewacin Afirika, kuma tanada iyaka da kasashe guda shida (6) su ne:-

Libya
دولة ليبيا (ar)
Flag of Libya (en) Coat of arms of Libya (en)
Flag of Libya (en) Fassara Coat of arms of Libya (en) Fassara


TakeLibya, Libya, Libya (en) Fassara

Wuri
Map
 27°N 17°E / 27°N 17°E / 27; 17

Babban birniTripoli
Yawan mutane
Faɗi6,678,567 (2018)
• Yawan mutane3.8 mazaunan/km²
Harshen gwamnatiLarabci
Labarin ƙasa
Bangare naArewacin Afirka
Yawan fili1,759,541 km²
Wuri a ina ko kusa da wace tekuBahar Rum
Wuri mafi tsayiBikku Bitti (en) Fassara (2,267 m)
Wuri mafi ƙasaSabkhat Ghuzayyil (en) Fassara (−47 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
MabiyiGreat Socialist People's Libyan Arab Jamahiriya (en) Fassara
15 ga Augusta, 1551Tripoli Eyalet (en) Fassara
24 Disamba 1951Masarautar Libya
1 Satumba 1969Libyan Arab Republic (en) Fassara
2 ga Maris, 1977Great Socialist People's Libyan Arab Jamahiriya (en) Fassara
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnatijamhuriya
Gangar majalisaHouse of Representatives (en) Fassara
• Chairman of the Presidential Council (en) FassaraMohamed al-Menfi (en) Fassara (15 ga Maris, 2021)
• Prime Minister of Libya (en) FassaraAbdul Hamid Dbeibeh (5 ga Faburairu, 2021)
Ikonomi
Nominal GDP (en) Fassara39,798,423,941 $ (2021)
KuɗiDinare na Libya
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo.ly (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho+218
Lambar taimakon gaggawa190 (en) Fassara, 191 (en) Fassara da 193 (en) Fassara
Lambar ƙasaLY
Martyrs Square Tripoli, Libya
wasu abubuwan tarihin libya
libya
Map of Libya
  • Daga gabashin kasar, Misra.
  • daga kudu maso gabashi, Sudan.

Libya kasar larabawa ce kuma tana daga cikin kungiyar tarayyar Afirika kuma tana daya daga yan kungiyan kasashen larabawa da kungiyar kasashen musulunci, har zuwa yau ita 'yar kungiyar kasashen Arewacin Nahiyar Afirka ce, kuma yar kungiyar kasashen da suke da man fetur ne.Kasar Libya babbar kasa ce a wurin fadin Kasa amma sai dai mafi yawan kasar Sahara ce, Iyakar libya takai 1,759,540 km2 tanada babban iyaka da teku. Shugaban kasar daya shahara shine Muammar Gaddafi.

Adjabiya libya
abincin libya
birnin tripoli na kasar libya
Jami'ar libya

[1]

Tarihi

Libya da harshen misrawan da, wannan suna ya samu ne daga kabilar libo da suke zaune A jihohin da suke tsakanin Misra da Tunisiya.

dadin dadawa, akan kabilar libo kuma da akwai kabilu 'yan asalin Libya kaman Amazik da kabilar feneken. a karni na shida kafin haihuwar Annabi Isah daular kurtaja ta mamaye libya duk da karfinta Romawa sun kwace ta daga hannunsu, a karni na shida bayan haifuwar Annabi isah bizantinawa suka mamaye Libya. Kuma A karni na bakwai bayan haihuwar Annabi Isah sai larabawa suka shigo Libya

mayakan Libya a wani karni


.

Libya ta samu ire-iren iko kamar haka:-

  • mulkin kafin tarihi.
  • lokacin fenekawa da Igregawa da rumawa
  • lokacin da Libya tana karkashin mulkin Amauiyawa da abbasiyawa a shekara ta 644
  • lokacin mulkin turkawa 1551 zuwa 1911
  • lokacin mulkin Italiya 1911 zuwa 1943
  • lokacin mulkin Birtaniya da faransa 1943 zuwa 1951
  • lokacin samun 'yancin kasa shi kuma ya rabe gida biyu

1 lokacin mulkin sarauta 1951 zuwa 1969

2 mulkin Moammar Gaddafi 1969 har yauLibya ta zama Jamhuriya tin 1977

Mohamed al-Menfi shugaban kasar na yanzu

[2][3]

wasu daga cikin kudin libya

Mutanen kasar

Sarauniya Fatima ta libya
mutanen kasar Libya a wani taro

Mutunen Libya sun kai adadin 6000,000 a sahile a arewacin kasar kabilolin Libya su ne, larabawa, barbarawa, tubawa karaglawa ( hadin turkawa da larabawa ), Buzawa da 'yan tsurarun ( hausawa da bare-bari ).

harshen larabci shi ne harshen kasar, larabcinsu yana da bambanci da sauran na kasashen larabawa kuma da akwai harsuna da yawa masu bambancin harshen ( Amazik, Buzanci tubanci da harshen Hausa ) shi ne harshen kasuwanci a birnin sabha da ke a kudancin kasar .

Hukumomin kasar libya

Addini

  • yawancin yan Libya musulmai ne (97%)
  • sauran adadin (3%) kawai kiristoci da yahudawa ne.

kuma Libya bata da shi'a samsam mabiya addinin yahudawa ( yahudawa ) yawancin su sun fita daga kasar bayan 1967 a yanzu saura 'yan tsirari a tirbule , Libya tana da 'yan tsirarun kyrke a tirbule da bangazi kuma suna da malamai kyrke daya yana Bangaze da zama

Jihohin Kasar

libya tanada jihohi talatin da biyu sune kamar haka:-

1 Ajdabiya17 Ghat
2 Al Butnan18 Ghadamis
3 Al Hizam Al Akhdar19 Gharyan
4 Al Jabal al Akhdar20 Murzuq
5 Al Jfara21 Mizdah
6 Al Jufrah22 Misratah
7 Al Kufrah23 Nalut
8 Al Marj24 Tajura Wa Al Nawahi AlArba'
9 Al Murgub25 Tarhuna Wa Msalata
10 An Nuqat al Khams26 Tarabulus (Tripoli)
11 Al Qubah27 Sabha
12 Al Wahat28 Surt
13 Az Zawiyah29 Sabratha Wa Surman
14 Benghazi30 Wadi Al Hayaa
15 Bani Walid31 Wadi Al Shatii
16 Darnah32 Yafran


Ƙasashen Afirka
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe

Manazarta

🔥 Top keywords: