Jharkhand

Jharkhand jiha ce, da ke a Gabashin ƙasar Indiya. Tana da yawan fili kimanin kilomita arabba’i 79,710 da yawan jama’a 32,988,134 (in ji ƙidayar shekarar 2011). Jihar tarayyar Indiya ce daga shekara ta 2000. Babban birnin jihar Ranchi ne ; birnin mafi girman jihar Jamshedpur ne. Draupadi Murmu shi ne gwamnan jihar. Jihar Jharkhand tana da iyaka da jihohin biyar : Bihar a Arewa, Uttar Pradesh a Arewa maso Yamma, Chhattisgarh a Yamma, Odisha a Kudu da Bengal ta Yamma a Gabas.

Jharkhand
झारखंड (hi)


Wuri
Map
 23°N 85°E / 23°N 85°E / 23; 85
ƘasaIndiya

Babban birniRanchi (en) Fassara
Yawan mutane
Faɗi32,988,134 (2011)
• Yawan mutane413.83 mazaunan/km²
Harshen gwamnatiHarshen Hindu
Labarin ƙasa
Bangare naEast India (en) Fassara
Yawan fili79,714 km²
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Ƙirƙira15 Nuwamba, 2000
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwaCouncil of Ministers of Jharkhand (en) Fassara
Gangar majalisaJharkhand Legislative Assembly (en) Fassara
• Chief Minister of Jharkhand (en) FassaraChampai Soren (en) Fassara (2 ga Faburairu, 2024)
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+05:30 (en) Fassara
Lamba ta ISO 3166-2IN-JH
Wasu abun

Yanar gizojharkhand.gov.in
Taswirar yankunan jihar Jharkhand.

Hotuna

Manazarta

🔥 Top keywords: