Kolkata

Kolkata ko Calcutta birni ne, da ke a jihar Bengal ta Yamma, a ƙasar Indiya. Shi ne babban birnin jihar Bengal ta Yamma. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2011, jimilar mutane 14,617,882 (miliyan sha huɗu da dubu dari shida da sha bakwai da dari takwas da tamanin da biyu). An gina birnin Kolkata a karni na sha bakwai bayan haifuwan annabi Issa.

Kolkata
কলকাতা (bn)


Suna sabodaKalikata (en) Fassara
Wuri
Map
 22°34′22″N 88°21′50″E / 22.5726723°N 88.3638815°E / 22.5726723; 88.3638815
ƘasaIndiya
Jihar IndiyaBengal ta Yamma
Division in India (en) FassaraPresidency division (en) Fassara
District of India (en) FassaraKolkata district (en) Fassara
Babban birnin
Bengal ta Yamma (1947–)
Yawan mutane
Faɗi4,496,694 (2011)
• Yawan mutane21,820.14 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili206.08 km²
Wuri a ina ko kusa da wace tekuHooghly River (en) Fassara
Altitude (en) Fassara9 m
Bayanan tarihi
Muhimman sha'ani
Siege of Calcutta (en) Fassara (1757)
Direct Action Day (en) Fassara (1946)
Tsarin Siyasa
• GwamnaFirhad Hakim (en) Fassara (3 Disamba 2018)
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo700001
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+05:30 (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho33
Wasu abun

Yanar gizokmcgov.in

Hotuna

Manazarta

🔥 Top keywords: