Mangoro

a bin chin

Mangoro mango (Mangifera indica) Ɗan'ice Ne mai zaƙi, wadan ake samunsu daga maban-bantan bishiyoyi da ake kira da genus Manifestation of, yawanci ana shuka su ne saboda ya'yansu. Kuma mangoro yanada amfani ajikin mutum sosai

Mangoro
drupe (en) Fassara da 'ya'yan itace
Tarihi
Mai tsarawaMangifera indica (en) Fassara
an yanka don sha
Bishiyar mangwaro mai ƴa'ƴa

Kuma mangoro yana daga cikin kayan lambu ko kuma na marmari, haka kuma ganyen mangoro yana magunguna sosai da sassaƙen shi, dama saiwarsa. ganyen mangoro na taimaka wajen yin sirace domin kawarda da cutar taifot a jikin dan adam. [1]

Manazarta

🔥 Top keywords: