Nasarawa

Jiha a Nigeria

Jihar Nasarawa: jiha ce dake, a Arewa ta tsakiyar ƙasar Najeriya. Tana da yawan filaye kimanin kilomita murabba’in 27,117 da yawan jama’a miliyan ɗaya da dubu ɗari takwas da sittin da tara da ɗari uku da saba'in da bakwai (ƙidayar shekara ta 2006). Babban birnin tarayyar jihar shi ne Lafia. Abdullahi Sule, shi ne gwamnan jihar tun zaɓen shekara ta 2011 har zuwa yau. Mataimakin gwamnan shi, ne Emmanuel Akabe. Dattijai a jihar sun haɗa: Philip Aruwa Gyunka, Abdullahi Adamu da Suleman Asonya Adokwe.

Nasarawa


Wuri
Map
 8°32′N 8°18′E / 8.53°N 8.3°E / 8.53; 8.3
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya

Babban birniLafia
Yawan mutane
Faɗi2,523,395 (2016)
• Yawan mutane93.06 mazaunan/km²
Harshen gwamnatiTuranci
Labarin ƙasa
Yawan fili27,117 km²
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
MabiyiFilato
Ƙirƙira1 Oktoba 1996
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwaMajalisar Zartarwa ta Jihar Nasarawa
Gangar majalisaNasarawa State House of Assembly (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Lamba ta ISO 3166-2NG-NA
Wasu abun

Yanar gizonasarawastate.gov.ng
Lambar motar Nasarawa
logon hoton jihar Nasarawa
File:Engineer AA Sule.jpg
A Sule Gwamnan jihar nasarawa
babban gate na jami'ar jaha
Lighthouse and mascot nasarawa 2017
tree of thorns nasarawa state Nigeria
Hanyar iyakar abuja da kuma keffi nasarawa state

Jihar Nasarawa tana da iyaka da jihohi huɗu: Plateau, Kogi, Taraba, Benue da Abuja.

Ƙananan hukumomi

Jihar Nasarawa nada adadin ƙananan hukumomi guda goma sha uku (13),ga kowanensu tare da kuma adadin yawan Mutanen dake a Ƙaramar hukumar. (Ƙidayar ahekara ta 2006)[1]:

Shiyar Sanata ta Yamma a Nasarawa716,802Shiyar Sanata ta Arewa a Nasarawa335,453Shiyar Sanata ta Kudu a Nasarawa811,020
Karu205,477Akwanga113,430Awe112,574
Keffi92,664Nasarawa Egon149,129Doma139,607
Kokona109,749Wamba72,894Keana79,253
Nasarawa189,835Lafia330,712
Toto119,077Obi148,874

Labarin Yanayi

Yanayi

Nasarawa tana da yanayi mai zafi mai zafi da savanna. Yanayin zafin birnin na shekara shine 29.39°C (84.9°F) kuma ya kan yi ƙasa da -0.07% idan aka kwatanta da na Najeriya. Nassarawa na samun hazo kusan milimita 136.71 (inci 5.38) kuma tana da kwanaki 155.37 na ruwan sama (42.57% na lokacin) kowace shekara.

A jihar Nasarawa, lokacin rani yana da danshi kuma wani bangare na gajimare, kuma ana yin zafi duk shekara. Lokacin damina yana da tsauri da yawa. Matsakaicin zafin jiki na shekara-shekara yana daga 63 zuwa 95 digiri Fahrenheit, da wuya yana faɗuwa ƙasa da 57 ko sama da 101.

Daga ranar 29 ga Janairu zuwa 14 ga Afrilu, lokacin zafi, tare dkuma a matsakaita yawan zafin rana da ya wuce 93°F, yana ɗaukar watanni 2.5. Watan da ya fi zafi a jihar Nasarawa a duk shekara shi ne Maris, inda matsakaicin zafin jiki ya kai 95°F, kuma mafi karancin zafin jiki ya kai 74°F.

Lokacin sanyi na watanni 3.7, wanda ke gudana daga Yunin shekarar 22 zuwa 13 ga Oktoba, yana da matsakaicin zafin rana na ƙasa da 85°F. Nasarawa ta fuskanci wata mafi sanyi a cikin shekara a cikin Disamba, tare da matsakaicin yanayin ƙasa na 64 ° F da mafi girma 89 ° F.

Ma'adanai

Ma'adanai a jihar basarawa sun haɗa da;[2]

  • Ma'adanin Baryte
  • Ma'adanin Bauxite
  • Ma'adanin Coal
  • Ma'adanin Dolomite
  • Ma'adanin Sapphire
  • Ma'adanin Talc
  • Ma'adanin Quartz
  • Ma'adanin Tantalite
  • Ma'adanin Tourmaline
  • Ma'adanin Mica
  • Ma'adanin Iron

Ilimi

Jihar Nasarawa naɗa makartun masu yawa , waɗanda suka hada da kamarantun primare, sakandare dakuma makarantun gaba da sakandare:

Makaratn gaba da Sakandare

Addini

Mafiya yawan al'umar dake zaune a jihar Nasarawa Musulmai ne[6] ko Kuma kiristoci[7], amma akwai kaɗan da suke addinin Mazuganci

Adadin Al'umma

Jihar Nasarawa naɗa adadin mutane 1,869,377 a kididdigar shekara ta 2006, wanda hakan ya bawa jihar zama ta biyu a yawan al'umma bayan jihal Bayelsa[8]

Gwamnati

Jihar Nasarawa tana gudana a ƙarƙashin gunadar wa ta gwamnan jihar Abdullahi Sule[9], wanda shike jagoran sauran ayyuka na jihar. Garin na dauke da yan-majalisu, da wasu mukarraban gwamnati

Wuraren Bude Ido

Jihar Nasarawa nada wurareb shakatawa da kuma bude ido masu yawa , wasu daga ciki sunhaɗa da

Sanannun Mutane

  • Imam Sulaiman-Ibrahim Former Director General of NAPTIP[12]
  • HRH Alhaji Abdullahi Amegwa Agbo Osana of Keana[13]
  • HRH Alhaji Ahmadu Aliyu Ogah Andoma of Doma[14]
  • Sen. Abdullahi Adamu Natinal Chairman APC[15]
  • Suleman Odapu Public Relation Practitioner

Yare/Kabilu

Jihar Nasarawa bada kabilu ma bam-banta guda 25 , sanannu daga cikinsu sun hada da

Manazarta


Jihohin Najeriya
Babban birnin tarayyar (Abuja) | Abiya | Adamawa | Akwa Ibom | Anambra | Bauchi | Bayelsa | Benue | Borno | Cross River | Delta | Ebonyi | Edo | Ekiti | Enugu | Gombe | Imo | Jigawa

Kaduna | Kano | Katsina | Kebbi | Kogi | Kwara | Lagos | Nasarawa | Neja | Ogun | Ondo | Osun | Oyo | Plateau | Rivers | Sokoto | Taraba | Yobe | Zamfara

🔥 Top keywords: