Jihar Rivers

Jiha a nigeria
(an turo daga Rivers)

Jihar Rivers Jiha ce dake kudu maso kudan cin ƙasar Najeriya. Tana da yawan fili kimani na kilomita araba’in 11,077 da yawan jama’a milyan biyar da dubu ɗaya da chasa'in da takwas da ɗari bakwai da sha shida (5,198,716) a (ƙidayar yawan jama'a na shekarar 2006). Babban birnin jihar ita ce Port Harcourt. Ezenwo Wike shi ne gwamnan jihar tun zaɓen shekara ta 2015 har zuwa yau. Mataimakin gwamnan shi ne Ipalibo Banigo. Dattijan jihar sun haɗa: Magnus Ngei Abe, Osinakachukwu Ideozu da Olaka Nwogu.

Jihar Rivers


Wuri
Map
 4°45′N 6°50′E / 4.75°N 6.83°E / 4.75; 6.83
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya

Babban birniPort Harcourt
Yawan mutane
Faɗi7,000,924 (2016)
• Yawan mutane632.02 mazaunan/km²
Harshen gwamnatiTuranci
Labarin ƙasa
Yawan fili11,077 km²
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
MabiyiYankin Gabashin Najeriya
Ƙirƙira27 Mayu 1967
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwaExecutive Council of Rivers State (en) Fassara
Gangar majalisaMajalisar Dokokin Jihar Ribas
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Lamba ta ISO 3166-2NG-RI
Wasu abun

Yanar gizoriversstate.gov.ng
jihar ribas
mutanen ribas
kasuwar fartakol
lambar mota na jihar rivers

Jihar Rivers tana da iyaka da jihohi shida ne: Abia, Akwa Ibom, Anambra, Bayelsa, Delta kuma da Jihar Imo.

babbar sakateriya na jihar Ribas
Doya a ribas

Kananan Hukumomi

Jihar Rivers nada Kananan Hukumomi guda ashirin da uku (23) wadanda ke gudanar da Ayyukan Karamar Hukuma, a karkashin zababben Shugaba wato Chairman. Sune:

Sunan Karamar HukumaArea (km2)Kidaya 2006
yawan Mutane
Cibiyar Karamar HukumaPostal
Code
Mazabu
Port Harcourt109541,115Port Harcourt50020
Obio-Akpor260464,789Rumuodumaya50017
Okrika222222,026Okrika50012
Ogu–Bolo8974,683Ogu50012
Eleme138190,884Nchia50110
Tai159117,797Sakpenwa50110
Gokana126228,828Kpor50117
Khana560294,217Bori50219
Oyigbo248122,687Afam50210
Opobo–Nkoro130151,511Opobo Town50311
Andoni233211,009Ngo50311
Bonny642215,358Bonny50312
Degema1,011249,773Degema50417
Asari-Toru113220,100Buguma50413
Akuku-Toru1,443156,006Abonnema50417
Abua–Odual704282,988Abua51013
Ahoada ta Yamma403249,425Akinima51012
Ahoada ta Gabas341166,747Ahoada51013
Ogba–Egbema–Ndoni969284,010Omoku51017
Emohua831201,901Emohua51114
Ikwerre655189,726Isiokpo51113
Etche805249,454Okehi51219
Omuma170100,366Eberi51210

Manazarta


Jihohin Najeriya
Babban birnin tarayyar (Abuja) | Abiya | Adamawa | Akwa Ibom | Anambra | Bauchi | Bayelsa | Benue | Borno | Cross River | Delta | Ebonyi | Edo | Ekiti | Enugu | Gombe | Imo | Jigawa

Kaduna | Kano | Katsina | Kebbi | Kogi | Kwara | Lagos | Nasarawa | Neja | Ogun | Ondo | Osun | Oyo | Plateau | Rivers | Sokoto | Taraba | Yobe | Zamfara

🔥 Top keywords: