Osun

Jiha ce a Najeriya

Jihar Osun jiha ce dake ƙasar Najeriya.Tana da yawan fili kimanin kilomita araba’in 9,251 da yawan jama’a kimani miliyan huɗu da dubu ɗari ɗaya da talatin da bakwai da ɗari shida da ashirin da bakwai (jimillar 2005). Babban birnin tarayyar jahar ita ce Osogbo. Rauf Aregbesola, shi ne gwamnan jihar tun zaɓen shekara ta 2011 har zuwa yau ya sauka ya miƙa wa Adegboyega Oyetola.bayan ya samu nasarar cin zaɓen da aka gudanar. Mataimakiyar gwamnan ita ce Grace Titilayo Laoye-Tomori. Dattijan jihar su ne: Ademola Adeleke, Christopher Omoworare Babajide da Olusola Adeyeye.[1]

Osun


Kirari«land of virtue»
InkiyaIlu-aro (City of Tie and Dye).
Suna sabodaKogin Osun
Wuri
Map
 7°30′N 4°30′E / 7.5°N 4.5°E / 7.5; 4.5
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya

Babban birniOsogbo
Yawan mutane
Faɗi4,705,589 (2016)
• Yawan mutane508.66 mazaunan/km²
Harshen gwamnatiTuranci
Labarin ƙasa
Yawan fili9,251 km²
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Ƙirƙira27 ga Augusta, 1991
Muhimman sha'ani
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwaOsun State Executive Council (en) Fassara
Gangar majalisaOsun State House of Assembly (en) Fassara
• Gwamnan Jihar OsunAdemola Adeleke (27 Nuwamba, 2022)
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo230001
Kasancewa a yanki na lokaci
Lamba ta ISO 3166-2NG-OS
Wasu abun

Yanar gizoosunstate.gov.ng
Itagun
Al'ummar Osun
Lambar motar jihar Osun
jihar Osun
Al'ummar Osun

Jihar Osun tana da iyaka da jihohin huɗu: Ekiti, Kwara, Ogun kuma da Ondo.

Tsaffin Manyan gine gine a Osun
Filin jirgin saman Osun

[2]

Ƙananan Hukumomi

Jihar Osun nada ƙananan hukumomi guda talatin, Sune:

LGAHeadquarters
AiyedaadeGbongan
AiyedireIle Ogbo
Atakunmosa ta GabasIperindo
Atakunmosa ta YammaOsu
BoluwaduroOtan-Ayegbaju
BoripeIragbiji
Ede ta ArewaOja Timi
Ede ta KuduEde
EgbedoreAwo
EjigboEjigbo
Ife ta TsakiyaIle-Ife
Ife ta GabasOke-Ogbo
Ife ta ArewaIpetumodu
Ife ta KuduIfetedo
IfedayoOke-Ila Orangun
IfelodunIkirun
IlaIla Orangun
Ilesa ta GabasIlesa
Ilesa ta YammaEreja Square
IrepodunIlobu
IrewoleIkire
IsokanApomu
IwoIwo

[3]

ObokunIbokun
Odo OtinOkuku
Ola OluwaBode Osi
OlorundaIgbonna, Osogbo
OriadeIjebu-Jesa
OroluIfon-Osun
OsogboOsogbo

Manazarta


Jihohin Najeriya
Babban birnin tarayyar (Abuja) | Abiya | Adamawa | Akwa Ibom | Anambra | Bauchi | Bayelsa | Benue | Borno | Cross River | Delta | Ebonyi | Edo | Ekiti | Enugu | Gombe | Imo | Jigawa

Kaduna | Kano | Katsina | Kebbi | Kogi | Kwara | Lagos | Nasarawa | Neja | Ogun | Ondo | Osun | Oyo | Plateau | Rivers | Sokoto | Taraba | Yobe | Zamfara

🔥 Top keywords: