Newcastle

Newcastle [lafazi : /nihucasel/] ko Newcastle upon Tyne birni ce, da ke a ƙasar Birtaniya. A cikin birnin Newcastle akwai mutane 296,500 a kidayar shekarar 2016. An gina birnin Newcastle a karni na biyu bayan haifuwan annabi Issa. Ian Graham, shi ne shugaban birnin Newcastle.

Newcastle
Newcastle upon Tyne (en-gb)


Wuri
Map
 54°58′40″N 1°36′48″W / 54.9778°N 1.6133°W / 54.9778; -1.6133
Ƴantacciyar ƙasaBirtaniya
Constituent country of the United Kingdom (en) FassaraIngila
Region of England (en) FassaraNorth East England (en) Fassara
Metropolitan county (en) FassaraTyne and Wear (en) Fassara
Metropolitan borough (en) FassaraNewcastle upon Tyne (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi300,196 (2018)
• Yawan mutane2,633.3 mazaunan/km²
Harshen gwamnatiTuranci
Labarin ƙasa
Yawan fili114 km²
Wuri a ina ko kusa da wace tekuRiver Tyne (en) Fassara
Altitude (en) Fassara30 m
Bayanan tarihi
Ƙirƙira2 century
Muhimman sha'ani
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙoNE
Kasancewa a yanki na lokaci
Tsarin lamba ta kiran tarho0191
Wasu abun

Yanar gizonewcastle.gov.uk
Newcastle.

Hotuna

Manazarta

🔥 Top keywords: