Pyongyang

Pyongyang ko Piyonyan[1] (lafazi : /piyonyan/) birni ne, da ke a ƙasar Koriya ta Arewa. Shi ne babban birnin ƙasar Koriya ta Arewa. Pyongyang yana da yawan jama'a 2,870,000, bisa ga jimillar 2016. An gina birnin Pyongyang kafin karni na biyu kafin haihuwar Annabi Issa.

Pyongyang
평양직할시 (ko-kp)


Wuri
Map
 39°01′00″N 125°44′51″E / 39.0167°N 125.7475°E / 39.0167; 125.7475
Ƴantacciyar ƙasaKoriya ta Arewa
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi2,863,000 (2015)
• Yawan mutane896.37 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Bangare naPyongan (en) Fassara
Yawan fili3,194 km²
Wuri a ina ko kusa da wace tekuTaedong River (en) Fassara
Altitude (en) Fassara38 m
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
MabiyiSeogyeong (en) Fassara
Muhimman sha'ani
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+09:00 (en) Fassara
UTC+08:30 (en) Fassara
UTC+09:00 (en) Fassara
Lamba ta ISO 3166-2KP-01

Hotuna

Manazarta

🔥 Top keywords: