Qaseim Suleimani

Sojan Iran

Qasem Soleimani ( An haife shi a ranar 11 ga watan Mayu a shekara ta 1957 – ya mutu a ranar 3 ga watan Janairu shekara ta 2020), kuma ana ce mai (Qassim Soleimani), ya kasance manjo janaral a kasar Iran a wata gidauniyar kasan mai suna Islamic Revolutionary Guard Corps (IRGC) kuma tin daga a shekara ta 1998 har zuwa mutuwan shi ya kasance kwamandan rundunan Quds.

Qaseim Suleimani
2. Commander of Quds Force (en) Fassara

1998 - 2020
Ahmad Vahidi (en) Fassara - Esmail Ghaani (en) Fassara
Rayuwa
HaihuwaQanat-e Malek, Kerman (en) Fassara, 11 ga Maris, 1957
ƙasaPahlavi Iran (en) Fassara
Iran
Harshen uwaFarisawa
MutuwaBaghdad International Airport (en) Fassara, 3 ga Janairu, 2020
MakwanciKerman Martyrs Cemetery (en) Fassara
Yanayin mutuwakisan kai (airstrike (en) Fassara)
Ƴan uwa
Yara
Ƴan uwa
Karatu
HarsunaFarisawa
Larabci
Sana'a
Sana'asoja da hafsa
Kyaututtuka
Aikin soja
Fannin sojaDakarun kare juyin juya halin Musulunci
Digirilieutenant general (en) Fassara
Ya faɗaciIran–Iraq War (en) Fassara
1979 Kurdish rebellion in Iran (en) Fassara
KDPI revolution (en) Fassara
Iraqi Civil War of 2014–2017 (en) Fassara
Syrian Civil War (en) Fassara
2006 Lebanon War (en) Fassara
South Lebanon conflict (en) Fassara
War in Afghanistan (en) Fassara
Iran–Israel proxy conflict (en) Fassara
Imani
AddiniMusulunci
IMDbnm11250026

Soleimani ya fara aikin sojane tin a yakin Iran da Iraq a shekara ta 1980, wanda a lokacin yana umartan runduna na 41. An kashe Soleimani ne da wata jirgi mara mahayi, wacce ake sarrafa ta da na'ura, a ranar 3 ga watan Janairu shekarar 2020 a Bagadaza, wanda tsohan shugaban kasan Amurka Donal Trump ya rattaba hannu.

Abokiyar Zama

Abokiyar zaman manjor janar Qasem soleimani sunan ta Zainab Soleimani.

Iyalan Sa

Yakasance yanada yara kaman haka, Zainab soleimani, Sohrab Suleimani, Fatemah Suleimani, Muhammad Reza Suleimani, Ahmed Suleimani.

🔥 Top keywords: