Qom

Qom ko Kom (da Farsi: قم‬‎) birni ne, da ke a yankin Qom, a ƙasar Iran. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2016, Qom tana da yawan jama'a 1,201,158. An gina birnin Qom kafin karni na biyu kafin haihuwar Annabi Issa.

Qom
قم (fa)


Wuri
Map
 34°38′24″N 50°52′35″E / 34.64°N 50.8764°E / 34.64; 50.8764
Ƴantacciyar ƙasaIran
Province of Iran (en) FassaraQom Province (en) Fassara
County of Iran (en) FassaraQom County (en) Fassara
District of Iran (en) FassaraCentral District (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi1,201,158 (2016)
• Yawan mutane9,759.72 mazaunan/km²
Harshen gwamnatiFarisawa
Labarin ƙasa
Yawan fili123.073 km²
Altitude (en) Fassara935 m
Bayanan tarihi
Ƙirƙira805
Tsarin Siyasa
• GwamnaMorteza Saghaeiannejad (en) Fassara (3 ga Yuni, 2015)
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo37100
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+03:30 (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho0251
Wasu abun

Yanar gizoqom.ir
Qom.

Hotuna

Manazarta

🔥 Top keywords: