Bulgeriya

Bulgeriya[1] ko Bulgaria ƙasa ce, da ke a nahiyar Turai. Babban birnin ƙasar Bulgariya Sofiya ne. Bulgeriya tana da yawan fili kimani na kilomita araba'i 110,993. Bulgeriya tana da yawan jama'a 7,000,039, bisa ga jimilla a shekarar 2019. Bulgeriya tana da iyaka da ƙasashen biyar: Romainiya a Arewa, Serbiya da Masadoiniya ta Arewa a Yamma, Girka da Turkiyya a Kudu.Bulgeriya ta samu yancin kanta a shekara ta 1878 (akwai ƙasar Bulgeriya mai mulkin kai daga karni na bakwai bayan haihuwar Annabi Isah zuwa karni na sha ɗaya, da daga karni na sha biyu zuwa karni na sha huɗu).

Bulgeriya
България (bg)
Flag of Bulgaria (en) Coat of arms of Bulgaria (en)
Flag of Bulgaria (en) Fassara Coat of arms of Bulgaria (en) Fassara

TakeMila Rodino (en) Fassara (1964)

Kirari«Unity makes strength (en) Fassara»
Official symbol (en) FassaraZaki
Suna sabodaBulgars (en) Fassara
Wuri
Map
 42°45′N 25°30′E / 42.75°N 25.5°E / 42.75; 25.5

Babban birniSofiya
Yawan mutane
Faɗi7,000,039 (2019)
• Yawan mutane63.07 mazaunan/km²
Harshen gwamnatiBulgarian (en) Fassara
Labarin ƙasa
Bangare naGabashin Turai, Tarayyar Turai da European Economic Area (en) Fassara
Yawan fili110,993.6 km²
Wuri a ina ko kusa da wace tekuBlack Sea
Wuri mafi tsayiMusala (en) Fassara (2,925 m)
Wuri mafi ƙasaBlack Sea (0 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
MabiyiPeople's Republic of Bulgaria (en) Fassara
Ƙirƙira 13 ga Yuli, 1878History of Bulgaria (1878–1946) (en) Fassara
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnatiparliamentary republic (en) Fassara
Majalisar zartarwaCouncil of Ministers of Bulgaria (en) Fassara
Gangar majalisaNational Assembly of Bulgaria (en) Fassara
• President of Bulgaria (en) FassaraRumen Radev (en) Fassara (22 ga Janairu, 2017)
• Prime Minister of Bulgaria (en) FassaraNikolay Denkov (en) Fassara (6 ga Yuni, 2023)
Ikonomi
Nominal GDP (en) Fassara84,061,395,658 $ (2021)
KuɗiBulgarian lev (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+02:00 (en) Fassara
Suna ta yanar gizo.bg (en) Fassara da .бг (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho+359
Lambar taimakon gaggawa*#06#
Lambar ƙasaBG
NUTS codeBG
Wasu abun

Yanar gizogovernment.bg
Rila Monastery, alamar asalin ƙasar Bulgaria
Fadar Euxinograd
Tutar Bulgeriya.
Kasar bulgeriya
Shugaban bulgeriya a fada

Daga shekara ta 2017, shugaban ƙasar Bulgeriya Rumen Radev ne. Firaministan ƙasar Bulgeriya Boyko Borisov ne daga shekara ta 2017.

Manazarta

Turai    

Gabashin Turai

BelarusBulgairiyaKazechHungariyaMoldufiniyaPolandRomainiyaRashSlofakiyaUkraniya

Arewacin Turai

DenmarkIstoniyaFinlandIcelandIrelandLaitfiyaLithuaniaNorwaySwedenUnited Kingdom

Kudancin Turai

AlbaniyaAndorraHerzegovinaKroatiyaGirkaItaliyaMasadoiniyaMaltaMontenegroPortugalSan MarinoSerbiyaSloveniyaHispaniaVatican

Yammacin Turai

AustriyaBeljikFaransaJamusLiechtensteinLuksamburgMonacoHolandSwitzerland

Tsakiyar Azsiya

Kazakhstan

Àisia an Iar

AzerbaijanGeorgiyaTurkiyya

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

.

🔥 Top keywords: