Tabkin Malawi

Tabkin Malawi, Anfi saninsa da Tafkin Nyasa a kasar Tanzania da kuma Lago Niassa a kasar Mozambique, na daga cikin Manyan Tabkunan Afirka kuma ita ce tafki a mafi kudancin East African Rift system, tana nan ne a tsakanin kasar Malawi, Mozambique da Tanzania.

Tabkin Malawi
General information
Height above mean sea level (en) Fassara474 m
Tsawo570 km
Fadi75 km
Yawan fili29,600 km²
Vertical depth (en) Fassara704 m
Volume (en) Fassara8,400,000 hm³
8,400 km³
Labarin ƙasa
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa12°11′00″S 34°22′00″E / 12.183333333333°S 34.366666666667°E / -12.183333333333; 34.366666666667
Bangare naLake Malawi National Park (en) Fassara
African Great Lakes (en) Fassara
Rift Valley lakes (en) Fassara
KasaMalawi, Mozambik da Tanzaniya
Hydrography (en) Fassara
Inflow (en) Fassara
Outflows (en) FassaraShire River (en) Fassara
Watershed area (en) Fassara6,593 km²
Ruwan ruwaZambezi Basin (en) Fassara

Ita ce tabki Mafi girma na hudu (4) mai ruwa mai kyau a duniya a fadi da cika, na tara mafi girman tabki a duniya wuri fadi da tsawo, kuma na uku da na biyu a girma da zurfi a nahiyar Afirka. Tafkin Malawi na dauke da nau'ukan kifaye daban-daban fiye da kowane tafki a duniya,[1] wadanda a kalla yana dauke da nau'uka 700 na cichlids.[2] Bangaren tabkin na Mozambique gwamnatin kasar ta kebeshi a matsayin wurin Adana a ranar 10 ga watan Yunin, 2011,[3] A kasar Malawi bangaren tasu na cikin Lake Malawi National Park.[1]

Anazarci

🔥 Top keywords: