Mozambik

Mozambik ko Jamhuriyar Mozambique [lafazi: /mozambik/] (da Portuganci: Moçambique ko República de Moçambique) ƙasa ne, da ke a kudu maso gabashien Afrka, koma ta na eyaka da India ocean da ga gabashien, sai koma Tanzania da ga Arewace, Malawi, da Zambia da ga Arewa mask yamma, sai koma Zimbabwe da yamma, da Swaziland da koma Afrka da kudu, daga Kudu maso yammaci. Babban birnin Muzambik, Maputo.

Mozambik
República de Moçambique (pt)
Flag of Mozambique (en) Emblem of Mozambique (en)
Flag of Mozambique (en) Fassara Emblem of Mozambique (en) Fassara


TakePátria Amada (en) Fassara

Kirari«Come to where it all started»
Suna sabodaTsibirin Mozambique
Wuri
Map
 19°S 35°E / 19°S 35°E / -19; 35

Babban birniMaputo
Yawan mutane
Faɗi29,668,834 (2017)
• Yawan mutane37.01 mazaunan/km²
Harshen gwamnatiPortuguese language
Labarin ƙasa
Bangare naGabashin Afirka
Yawan fili801,590 km²
Wuri mafi tsayiMonte Binga (en) Fassara (2,436 m)
Wuri mafi ƙasaMozambique Channel (en) Fassara (0 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 25 ga Yuni, 1975Ƴantacciyar ƙasa
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwaGovernment of Mozambique (en) Fassara
Gangar majalisaAssembly of the Republic (en) Fassara
• President of Mozambique (en) FassaraFilipe Nyusi (en) Fassara (15 ga Janairu, 2015)
• Prime Minister of Mozambique (en) FassaraAdriano Maleiane (en) Fassara
Majalisar shariar ƙoliSupreme Court of Mozambique (en) Fassara
Ikonomi
Nominal GDP (en) Fassara15,776,757,420 $ (2021)
KuɗiMozambik metical
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo.mz (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho+258
Lambar taimakon gaggawa119 (en) Fassara, 117 (en) Fassara da 198 (en) Fassara
Lambar ƙasaMZ
Wasu abun

Yanar gizoportaldogoverno.gov.mz
Maputo, babban birnin ƙasar
Tutar Mozambique.

Mozambik tana da yawan fili kimanin kilomita arabba'i 801,590. Mozambik tana da yawan jama'a 25,900,000, bisa ga jimillar 2013. Mozambik tana da iyaka da Afirka ta Kudu, eSwatini, Madagaskar, Tanzaniya, Zambiya da Zimbabwe. Babban birnin Mozambik, shi ne Maputo.

Filipe Nyusi shugaban kasar na yanzu

Shugaban ƙasar Mozambik Filipe Nyusi ne daga shekarar 2015. Firaministan ƙasar Carlos Agostinho do Rosário ne daga shekarar 2015.

Hotuna

Manazarta


Ƙasashen Afirka
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
🔥 Top keywords: