Trinidad da Tobago

Jamhuriyar Trinidad da Tobago (da Turanci: Republic of Trinidad and Tobago) kasa ce a kudancin kogin Karibiyan. Kilomita 11 (mil 7) daga kasar Venezuela. Kasar nada manyan tsuburai guda biyu (2) wato Trinidad da Tobego, da kuma wasu kananan tsuburran da dama. Babban birnin kasar shine Port of Spain. Akwai jimillar adadin mutane kimanin 1,262,366 a kasar.

Trinidad da Tobago
Republic of Trinidad and Tobago (en)
Flag of Trinidad and Tobago (en) Coat of arms of Trinidad and Tobago (en)
Flag of Trinidad and Tobago (en) Fassara Coat of arms of Trinidad and Tobago (en) Fassara


TakeForged from the Love of Liberty (en) Fassara

Kirari«Together We Aspire, Together We Achieve»
Suna sabodaTrinidad da Tobago
Wuri
Map
 10°40′N 61°31′W / 10.67°N 61.52°W / 10.67; -61.52

Babban birniPort of Spain
Yawan mutane
Faɗi1,369,125 (2017)
• Yawan mutane266.99 mazaunan/km²
Harshen gwamnatiTuranci
Labarin ƙasa
Bangare naLesser Antilles (en) Fassara, European Union tax haven blacklist (en) Fassara da Karibiyan
Yawan fili5,128 km²
Wuri mafi tsayiEl Cerro del Aripo (en) Fassara (940 m)
Wuri mafi ƙasaCaribbean Sea (en) Fassara (0 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
MabiyiTrinidad and Tobago (en) Fassara
Ƙirƙira1 ga Janairu, 1889
31 ga Augusta, 1962
1 ga Augusta, 1976
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnatiparliamentary republic (en) Fassara
Gangar majalisaParliament of Trinidad and Tobago (en) Fassara
• President of Trinidad and Tobago (en) FassaraChristine Kangaloo (en) Fassara (20 ga Maris, 2023)
• Prime Minister of Trinidad and Tobago (en) FassaraKeith Rowley (en) Fassara (9 Satumba 2015)
Ikonomi
Nominal GDP (en) Fassara24,460,196,270 $ (2021)
KuɗiTrinidad and Tobago dollar (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo.tt (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho+1868
Lambar taimakon gaggawa811 (en) Fassara, 990 (en) Fassara, 999 (en) Fassara da 911 (en) Fassara
Lambar ƙasaTT
Wasu abun

Yanar gizogov.tt
Tutar Trinidad da Tobago
Tambarin Trinidad da Tobago
Taswirar Trinidad and Tobago mai nuna rabuwar sassan mulki
Taswirar Trinidad da Tobago mai nuna yanayin kasa

Kasar ta samu yancin kanta ne daga kasar Birtaniya a shekarar 1962.

Mutanen kasar duka sun zo ne daga kasashen Afrika, Turai, Larabawa, da kuma Indiya. Kiristanci shine babban addini a kasar sai kuma Hindu da Musulunci. A kwai kuma addinan gargajiya na mutanen Afrika.

Akwai albarkatun kasa a tsuburin wanda shine jigo na tattalin arzikin kasar sai kuma yawon bude ido.

Sake duba

Manazarta

🔥 Top keywords: