Venezuela

Venezuela (lafazi: /benesuhela/), ƙasa ce da ke a nahiyar Amurka ta Kudu. Venezuela tana da yawan fili kimanin kilomita murabba'i 916 445. Venezuela na da yawan jama'a 31 689 176, bisa ga jimillar kidayar shekara ta 2017.[1]

Venezuela
Flag of Venezuela (en) Coat of arms of Venezuela (en)
Flag of Venezuela (en) Fassara Coat of arms of Venezuela (en) Fassara


Takegloria al bravo pueblo (en) Fassara

Suna sabodaSimón Bolívar da Venezia
Wuri
Map
 8°N 67°W / 8°N 67°W / 8; -67

Babban birniKarakas
Yawan mutane
Faɗi28,515,829 (2019)
• Yawan mutane31.27 mazaunan/km²
Harshen gwamnatiYaren Sifen
Venezuelan Sign Language (en) Fassara
Labarin ƙasa
Bangare naLatin America (en) Fassara, Amurka ta Kudu, Ibero-America (en) Fassara, Hispanic America (en) Fassara da G3 Free Trade Agreement (en) Fassara
Yawan fili912,050 km²
Wuri a ina ko kusa da wace tekuTekun Atalanta
Wuri mafi tsayiPico Bolívar (en) Fassara (4,978 m)
Wuri mafi ƙasaLagunillas (en) Fassara (−12 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
MabiyiGran Colombia (en) Fassara da Fourth republic of Venezuela (en) Fassara
5 ga Yuli, 1811:  (Venezuela Declaration of Independence (en) Fassara)
30 ga Maris, 1845:  (Q6151968 Fassara)
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnatipresidential system (en) Fassara da Jamhuriyar Tarayya
Majalisar zartarwaCabinet of Venezuela (en) Fassara
Gangar majalisaNational Assembly (en) Fassara
• President of Venezuela (en) FassaraNicolás Maduro (en) Fassara (5 ga Maris, 2013)
Majalisar shariar ƙoliSupreme Tribunal of Justice of Venezuela (en) Fassara
Ikonomi
Kuɗisovereign bolivar (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo.ve (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho+58
Lambar taimakon gaggawa911 (en) Fassara da 171 (en) Fassara
Lambar ƙasaVE
Wasu abun

Yanar gizomppre.gob.ve
Plaza Francia, Caracas.
Altar de la Patria, Valencia.
Tutar Venezuela
Tambarin kasar Venezuela
Kasar Venezuela
mutanen kasar Venezuela a bukukuwan al'ada

Venezuela yana da iyaka da Brazil, Guyana da Kolombiya.

Caracas babban birnin Venezuela

Babban birnin Venezuela shine Karakas.

Shugaban ƙasar Venezuela shine Nicolás Maduro.

wasu mahukunta kasar Venezuela a wani karni

Manazarta

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
🔥 Top keywords: