Al-Ghazali

Imam Al-Ghazali (furucci|ˈɡɑː|zɑː|li;[1] cikakken sunansa Abū Ḥāmid Muḥammad dan Muḥammad al-Ghazālī da Larabci أبو حامد محمد بن محمد الغزالي; latinized Algazelus ko Algazel, ya rasu a 19 ga watan Disamban shekara ta 1111) ya kasance ɗaya daga cikin shahararru kuma mafi tasiri acikin masana falsafa, tauhidi, shari'a, kuma sufi.[2][3] a cikin mabiya Sunnah.[4] Ɗan asalin ƙasar Farisa ne.[5][6][7]

Al-Ghazali
Rayuwa
HaihuwaTus (en) Fassara, 1058
ƙasaSeljuk Empire (en) Fassara
MazauniNishapur (en) Fassara
Bagdaza
Damascus
Jerusalem
MutuwaTus (en) Fassara, 19 Disamba 1111
MakwanciMashhad
Ƴan uwa
AhaliAhmad Ghazali (en) Fassara
Karatu
HarsunaFarisawa
Larabci
MalamaiAl-Juwayni (en) Fassara
Abu Ali Farmadi
Ɗalibai
Sana'a
Sana'amai falsafa, mutakallim (en) Fassara, autobiographer (en) Fassara, Malamin akida, maiwaƙe, Islamic jurist (en) Fassara, journal editor (en) Fassara da ɗan jarida
Wurin aikiSiriya
EmployersAl-Nizamiyya of Baghdad (en) Fassara
Muhimman ayyukaThe Alchemy of Happiness (en) Fassara
The Incoherence of the Philosophers (en) Fassara
The Revival of the Religious Sciences (en) Fassara
Imani
AddiniMusulunci
Mabiya Sunnah
Sufiyya
Ash'ari (en) Fassara

A al'adar musulunci ana ganinsa a matsayin wani Mujaddadi, wato wanda ya jaddada addini, wanda kamar yadda hadisin Manzon Allah (SAW) ya tabbatar, cewa, "Allah na turo wasu a duk bayan shekara 100 wato ƙarni ɗaya domin su sake jaddada addini dan al'ummah a bayan ƙasa" ("a ƙasashen musulmi").[8][9][10] Ayyukan sa sun kasance abin dogaro daga malamai ƴan'uwansa, Imam al-Ghazali an basa girmamawa da laƙabin "Shaidan Musulunci" (Hujjat al-Islam).[11]

Al-Ghazali ya Kuma yi imanin cewa al'adar addinin musulunci tsakanin musulmai tana dishewa, kuma hakane yasa kimiyyar bautan Allah kamar yadda malaman farko suka karantar da musulmai da su aka manta da su.[12] Hakane yayi Sakamakon yin rubutun sa na magnum opus mai lakabi da Ihya 'ulum al-din ("The Revival of the Religious Sciences").[13] daga cikin wasu ayyukan sa, akwai, Tahāfut al-Falāsifa.

Manazarta


🔥 Top keywords: