Damisa

Damisa (Panthera pardus) ta na a rukunin dabbobi masu rayuwa a saman kasa kuma a daji ba cikin Mutane ba wato dabbobin da ake kira dabbobin gida sannan kuma Damisa ta kasance dai a rukunin dabbobin nan da ake kira carnivores wato dabbobi ma su cin nama, sannan kuma naman na yan uwansu dabbobi har da Mutane idan ta kama. Ana mata lakabi da kirari kala-kala: Babbar mage, Ki sabo, raina kama kaga gayya, inji kirarin Hausawa.

Damisa
Conservation status

Vulnerable (en) Fassara  (IUCN 3.1)
Scientific classification
KingdomAnimalia
PhylumChordata
Classmammal (en) Mammalia
OrderCarnivora (en) Carnivora
DangiFelidae (en) Felidae
GenusPanthera (en) Panthera
jinsi Panthera pardus
Linnaeus, 1758
Geographic distribution
General information
Pregnancy91 Rana da 1
Babban tsaton samun abinciungulate (en) Fassara da primate (en) Fassara
Habitatshrubland (en) Fassara da daji
Bite force quotient94
Damisa

Manazarta

🔥 Top keywords: