Man shanu

Kayan maiko
Man shanu
dairy product (en) Fassara, Q26869352 Fassara, Q26882158 Fassara da fat spread (en) Fassara
Kayan haɗicream (en) Fassara
madara
Kayan haɗifat (en) Fassara
Tarihi
Farawa8 millennium "BCE"
hoton man shanu
  1. Man shanu wani nau'in mai ne da ake samo shi a jikin shanu ta hanyar tatso shi, man-shanu dai mai ne wanda ake amfani da shi sosai wajen cin abinci kuma man shanu mai ne da ƙamshin shi ya sha ban-ban da sauran Kalolin mai.kuma ana saka shi a abinci kamar miyan kuka, taushe da sauransu. Bayan An fitad da man Shanu daban sannan akan sake dafa Nonon shanun , don maida shi Kindirmo, Sannan akan kaɗa ɗanyan man a ƙara a cikin dafaffan Kindirmo, Wanda Zai kwanta a samansa Kindirmon don Man ya ƙarawa Kindirmon maiko, wannan Man da ake kaɗawa a zuba a Saman Kindirmon Shi ake ƙira Malanko. MALANKO Wani nau'in mai ne Na madarar Shanu, Wanda kuma ake zubawa a Saman Kindirmo, Bayan an fitar da Shi daga jikin ɗanyan Nonon shanu, Sai a sake maida shi cikin Kindirmo Bayan an kammala dafa Nonon shanun don a ƙarawa Kindirmon Maiƙo.

Amfanin man shanu

Amfanin man shanu dai yana da yawa domin wasu na amfani da shi wajen cin abinci wasu kuma na amfani da shi wajen haɗa magungunan gargajiya.

Asalin man shanu

Man shanu ya samo asali ne ga tatsar nono da fulani keyi a jikin shanayen su, inda akan ware nonon daban kuma a ware man shanun daban.[1]

Manazarta

https://www.rumbunilimi.com.ng/

🔥 Top keywords: