Yarbanci

Yaren Niger-congo da ake yi a yammacin Afirka

.Harshen Yarbanci ko Yoruba harshe ne dake da asali a Najeriya, Benin, da Ghana.

Yarbanci
Èdè Yorùbá — Yorùbá
'Yan asalin magana
harshen asali: 37,800,000 (2019)
40,000,000 (2015)
Baƙaƙen rubutu
Baƙaƙen boko
Lamban rijistar harshe
ISO 639-1yo
ISO 639-2yor
ISO 639-3yor
Glottologyoru1245[1]
Yarbanci
Fadar basaraken Alummar Yarbawa

A Najeriya ana samun mafiya yawan yarbawa wadanda sune ke magana da harshen a garuruwan yankin kudu maso yammacin kasar wato: Legas, Ogun, Oyo, Ekiti, Ondo, Osun, Kwara da wani bangare a jihar Edo.

Manazarta

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
🔥 Top keywords: