Zaragoza

Zaragoza (lafazi: /zaragoza/) birni ne, da ke a yankin Aragon, a ƙasar Ispaniya. Babban birnin Aragon ce. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2016, jimilar mutane 661,108 (dubu dari shida da sittin da ɗaya da dari ɗaya da takwas). An gina birnin Zaragoza a ƙarshen karni na ɗaya kafin haifuwan annabi Issa.

Zaragoza
Zaragoza (es)
Zaragoza (an)
Flag of Zaragoza City (en) Municipal coat of arms of Zaragoza (en)
Flag of Zaragoza City (en) Fassara Municipal coat of arms of Zaragoza (en) Fassara


Wuri
Map
 41°39′00″N 0°53′00″W / 41.65°N 0.8833333°W / 41.65; -0.8833333
Ƴantacciyar ƙasaIspaniya
Autonomous community of Spain (en) FassaraAragon (en) Fassara
Province of Spain (en) FassaraZaragoza Province (en) Fassara
Comarca of Aragon (en) FassaraZaragoza Comarca (en) Fassara
Babban birnin

Babban birniZaragoza City (en) Fassara
Yawan mutane
Faɗi682,513 (2023)
• Yawan mutane700.89 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Bangare naQ107553246 Fassara
Yawan fili973,780,000 m²
Wuri a ina ko kusa da wace tekuEbro (en) Fassara, Huerva River (en) Fassara, Gállego (en) Fassara da Imperial Canal of Aragon (en) Fassara
Altitude (en) Fassara200 m
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
MabiyiCaesaraugusta (en) Fassara
Muhimman sha'ani
Patron saint (en) FassaraValerius II of Saragossa (en) Fassara da Our Lady of the Pillar (en) Fassara
Tsarin Siyasa
Gangar majalisaZaragoza City Council (en) Fassara
• Mayor of Zaragoza (en) FassaraJorge Azcón (en) Fassara (15 ga Yuni, 2019)
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo50001–50022
Kasancewa a yanki na lokaci
Tsarin lamba ta kiran tarho976
INE municipality code (en) Fassara50297
Wasu abun

Yanar gizozaragoza.es
Zaragoza.
Zaz
Tren Zaragoza
Vista de Zaragoza
🔥 Top keywords: