Air India

Air India kamfanin zirga-zirgar jirgin sama ne mai mazauni a birnin Delhi, a ƙasar Indiya. An kafa kamfanin a shekarar 1932 (tsohon suna, daga shekarar 1932 zuwa shekarar 1946, Tata Airlines ne). kamfanini yana da jiragen sama ɗari ɗaya da ashirin da bakwai, daga kamfanonin Airbus da Boeing.

Air India
AI - AIC

Bayanai
Irikamfanin zirga-zirgar jirgin sama da kamfani
ƘasaIndiya
Aiki
Ma'aikata20,956 (2017)
Ɓangaren kasuwanci
Reward program (en) FassaraFlying Returns (en) Fassara
Used by
Mulki
HedkwataNew Delhi da Mumbai
MamallakiAir India Limited (en) Fassara
Mamallaki na
Tarihi
Ƙirƙira15 Oktoba 1932
29 ga Yuli, 1946
Wanda ya samar
Founded inMumbai

airindia.in


Air India 777-200LR VT-ALD
Hancin wani jirgin nb kamfanin kenan da ya sauka a Frankfurt
File:Air.india.b747-400.onground.arp
🔥 Top keywords: