Kabul

Kabul (harshen Farsi : کابل|, lafazi : Kābol ; harshen Pashtu: کابل, lafazi : Kābəl) shine babban birnikuma wanda yafi kowane birni girma a ƙasar Afghanistan. Yana nan ne a yankin gabashin ƙasar, kuma yakasance gari ne mai yaɗuwa da bunƙasa wanda ya haifar da babban garin Yankin Kabul, kuma ya kasu zuwa gundumomi 22. A wani kididdiga na shekara ta 2019, an samu yawan mutanen dake Kabul sunkai kimanin miliyan 4.114, wanda yakunshi dukkan manyan kabilun ƙasar Afghanistan.[1] shi kadai ne birnin gudanar da siyasa yawan mutane sama da miliyan 1,[2] Kabul ne birnin Afghanistan da ake gudanar da siyasa, al'adu da harkokin tattalin arzikin kasar.[3] Karin yaduwa da cigaban al'umma ya zamar da Kabul mafi girman birni na 75 a duniya.[4]

Kabul
کابل (fa)


Suna sabodaKabul River (en) Fassara
Wuri
Map
 34°31′58″N 69°09′57″E / 34.5328°N 69.1658°E / 34.5328; 69.1658
Ƴantacciyar ƙasaAfghanistan
Province of Afghanistan (en) FassaraKabul (en) Fassara
District of Afghanistan (en) FassaraKabul District (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi4,273,156 (2020)
• Yawan mutane15,538.75 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili275 km²
Wuri a ina ko kusa da wace tekuKabul River (en) Fassara
Altitude (en) Fassara1,790 m
Bayanan tarihi
Ƙirƙira1200 (Gregorian)
Muhimman sha'ani
Tsarin Siyasa
• GwamnaHamdullah Nomani (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+04:30 (en) Fassara
Facebook: KabulMunicipality Telegram: KabulMunicipality Youtube: UC1AKnbRj8_-XVOrpC7gKM-w Edit the value on Wikidata

Manazarta

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
🔥 Top keywords: