Tafarnuwa

Tafarnuwa,a harshen Hausa.Garlic a harshen Nasara (Allium sativum).

Tafarnuwa
Scientific classification
KingdomPlantae
OrderAsparagales (en) Asparagales
DangiAmaryllidaceae (en) Amaryllidaceae
TribeAllieae (en) Allieae
GenusAllium (en) Allium
jinsi Allium sativum
Linnaeus, 1753
General information
Tsatsotafarnuwa da garlic oil (en) Fassara
Tafarnuwa.
ɗanyen tafarnuwa
hoton tafarnuwa

Tafarnuwa tana magunguna iri daban daban. [1] Tafarnuwa nada Amfani sosai a cikin rayuwar mu ta yau da kullum tana maganin sanyi da kuma rage kitsen dake cikin jini.

Tafarnuwa tana da sinadarai masu tarin yawa a jikin da adam sannan tana maganin sanyin,ana sanya ta ciki abinci, bayan haka akan sha ta da ruwa domin magani.

Tafarnuwa
Gyararrar tafarnuwa

Manazarta

Wikimedia Commons on Tafarnuwa

🔥 Top keywords: