Turkiyya

(an turo daga Turkiya)

Turkiyya ƙasa ce wadda ta ke tsakanin Nahiyar Asiya da ta Turai. Tana makwobtaka da ƙasashe kamar Iran, Irak, Girka, Siriya, Armeniya, Georgiya da Bulgairiya.

Turkiyya
Türkiye Cumhuriyeti (tr)
Türkiye (tr)
Flag of Turkey (en) National emblem of Turkey (en)
Flag of Turkey (en) Fassara National emblem of Turkey (en) Fassara

Takeİstiklâl Marşı (en) Fassara

Kirari«Yurtta sulh, cihanda sulh»
Wuri
Map
 39°N 36°E / 39°N 36°E / 39; 36

Babban birniAnkara
Yawan mutane
Faɗi85,372,377 (2023)
• Yawan mutane108.95 mazaunan/km²
Home (en) Fassara26,075,365 (2022)
Harshen gwamnatiTurkanci
Labarin ƙasa
Bangare naBalkans (en) Fassara, Yammacin Asiya, Gabas ta tsakiya, Mediterranean Basin (en) Fassara, Black Sea Basin (en) Fassara da Eurasia (en) Fassara
Yawan fili783,562 km²
Wuri a ina ko kusa da wace tekuBahar Rum, Black Sea, Aegean Sea (en) Fassara da Levantine Sea (en) Fassara
Wuri mafi tsayiMount Ararat (en) Fassara (5,137 m)
Wuri mafi ƙasaBlack Sea (0 m)
Sun raba iyaka da
Greek (29 Oktoba 1923)
Bulgairiya (29 Oktoba 1923)
Siriya
Irak (3 Oktoba 1932)
Armeniya (21 Satumba 1991)
Iran (29 Oktoba 1923)
Georgia (9 ga Afirilu, 1991)
Azerbaijan (18 Oktoba 1991)
Arab League (en) Fassara (22 ga Maris, 1945)
Tarayyar Turai (1 ga Janairu, 1981)
Bayanan tarihi
MabiyiDaular Usmaniyya
Ƙirƙira1923
29 Oktoba 1923
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnatiunitary state (en) Fassara da presidential system (en) Fassara
Majalisar zartarwaCabinet of Turkey (en) Fassara
Gangar majalisaGrand National Assembly of Turkey (en) Fassara
• President of Turkey (en) FassaraRecep Tayyip Erdoğan (28 ga Augusta, 2014)
• President of Turkey (en) FassaraRecep Tayyip Erdoğan (24 ga Yuni, 2018)
Ikonomi
Nominal GDP (en) Fassara819,034,484,303 $ (2021)
KuɗiTurkish lira (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo.tr (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho+90 da +36
Lambar taimakon gaggawa*#06# da 177 (en) Fassara
Lambar ƙasaTR
NUTS codeTR
Wasu abun

Yanar gizoturkiye.gov.tr
Facebook: edevletkapi Twitter: ekapi Instagram: edevletkapisi Youtube: UChX28IHPQ2jyaBatdfRqGSQ Edit the value on Wikidata
Turkeya

Tarihi

Istambul Turkeyya

Ƙasar turkiyya ƙasa ce mai daɗaɗɗen tarihi musamman ma ta daɗewar Halittar ɗan Adam a cikin ta. Bayan nahiyar Afrika babu wani yanki da ya kai Turkiyya daɗaɗɗen tarihin Ɗan Adam. Babban birninta shi ne İstanbul.

Dauloli

Lallai kam Turkiyya ƙasa ce wadda ta ƙumshi dadaddun dauloli masu dimbin tarihi.

Mutane

Mutane ƙasar Turkiyya mutane ne masu matukar bin al'adu da kuma addininsu. Galibin mutanen Turkiyya Musulmi ne.

Addini

Rubutun Istanbul tare da alamun addinan Ibrahimiyya

Yawanci mutanen ƙasar Turkiyya 'yan ɗarika ne da kuma 'ƴan Ahlus-sunna, amma akwai kaɗan daga cikinsu mabiya addinin, Kirista.

Hotuna

Turai    

Gabashin Turai

BelarusBulgairiyaKazechHungariyaMoldufiniyaPolandRomainiyaRashSlofakiyaUkraniya

Arewacin Turai

DenmarkIstoniyaFinlandIcelandIrelandLaitfiyaLithuaniaNorwaySwedenUnited Kingdom

Kudancin Turai

AlbaniyaAndorraHerzegovinaKroatiyaGirkaItaliyaMasadoiniyaMaltaMontenegroPortugalSan MarinoSerbiyaSloveniyaHispaniaVatican

Yammacin Turai

AustriyaBeljikFaransaJamusLiechtensteinLuksamburgMonacoHolandSwitzerland

Tsakiyar Azsiya

Kazakhstan

Àisia an Iar

AzerbaijanGeorgiyaTurkiyya

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
🔥 Top keywords: