Iraƙi

Iraki (ko Iraƙ) kasa ce ta larabawa da ke a nahiyar Yammacin Asiya. Iraki ta hada iyaka da kasar Turkiya daga arewa, kasar Iran daga gabas, Persian Gulf da kasar Kuwaiti daga kudu maso gabas, kasar Saudiyya daga kudu, kasar Jodan daga kudu maso yamma, sai kuma kasar Siriya daga yamma. Babban birnin Iraki itace Bagdaza kuma itace birni mafi girma a kasar. Kasar Iraki gida ne ga kabilu da dama, irinsu, Mutanen Iraqi, Kurdawa, Mutanen Assyriya, Armaniyawar Iraki, Yazidi, Mandaeans, Iranians in Iraq, Shabaks da kuma sauran dumbi sauran tsaunuka da kasa da dabbobi. Mafi akasari daga mutum mliyan 44 na kasar Musulmai ne, sauran addinai kuma sun hada da Kiristanci, Yazidism, Mandaeism, Ahl-e Haqq, da kuma Zoroastra.[1][2] Harshen gwamnati na kasar Iraki itace Larabci da kuma Kurdusanci. Sauran sanannun harsuna a yankin sun hada da harsunan Neo-Aramaic, Turkanci da kuma harsunan Armeniya.[3]

Iraƙi
Flag of Iraq (en) Coat of arms of Iraq (en)
Flag of Iraq (en) Fassara Coat of arms of Iraq (en) Fassara


TakeMawtini (en) Fassara

Kirari«Takbir»
Wuri
Map
 33°N 43°E / 33°N 43°E / 33; 43

Babban birniBagdaza
Yawan mutane
Faɗi38,274,618 (2017)
• Yawan mutane87.57 mazaunan/km²
Harshen gwamnatiLarabci
Kurdish (en) Fassara
AddiniMusulunci
Labarin ƙasa
Bangare naGabas ta tsakiya da Yammacin Asiya
Yawan fili437,072 km²
Wuri mafi tsayiCheekha Dar (en) Fassara (3,611 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
MabiyiCoalition Provisional Authority (en) Fassara
Ƙirƙira1932
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnatiJamhuriyar Tarayya da tarayya
Gangar majalisaCouncil of Representatives of Iraq (en) Fassara
• President of IraqAbdul Latif Rashid (en) Fassara (17 Oktoba 2022)
• Prime Minister of Iraq (en) FassaraMohammed Shia' Al Sudani (en) Fassara (27 Oktoba 2022)
Ikonomi
Nominal GDP (en) Fassara207,691,599,310 $ (2021)
KuɗiIraqi dinar (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo.iq (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho+964
Lambar taimakon gaggawa*#06#, 104 (en) Fassara, 115 (en) Fassara, 122 (en) Fassara da 100 (en) Fassara
Lambar ƙasaIQ
Wasu abun

Yanar gizogds.gov.iq
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Tutar Iraki.
filin waa
sojan irak
sojojin kasar Iraki kenan

Manazarta

Asiya    

Kasashen tsakiyar Asiya l

KazakystanKyrgystanTajikistanTurkmenistanUzbekistan

Gabashin Asiya

SinJapanMangoliaKoriya ta ArewaKoriya ta KuduJamhuriyar Sin

Yammacin Asiya

ArmeniyaAzerbaijanBaharainGeorgiaIrakIsra'ilaJordanKuwaitLebanonOmanQatarSaudiyyaSiriyaTurkiyaTaraiyar larabawaFalasdinuYemen

Kudu maso gabashin Asiya

BruneiKambodiyaIndonesiyaLaosMaleshiyaMyanmarFilipinSingaforaThailandTimor-LesteVietnam

Tsakiya da kudancin Asiya

AfghanistanBangladashBhutanIndiyaIranMaldivesNepalPakistanSri Lanka

Arewacin Asiya

Rasha

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

.

🔥 Top keywords: