Imran Khan

Imran Ahmad Khan Niazi (Urdu: عمران احمد خان نیازی) (an haife shi 5 Oktoba 1952) ɗan siyasan Pakistan ne. Shi ne Firayim Minista na 22 na Pakistan daga 2018 zuwa 2022. Kafin shiga siyasa Khan ya kasance dan wasan kurket kuma ya buga wasan Kurket na kasa da kasa tsawon shekaru ashirin a karshen karni na 20.[1][2][3]

Imran Khan
22. Firimiyan Indiya

18 ga Augusta, 2018 - 10 ga Afirilu, 2022
Shahid Khaqan Abbasi (en) Fassara - Shehbaz Sharif
Federal Minister of the Interior of Pakistan (en) Fassara

18 ga Augusta, 2018 - 18 ga Afirilu, 2019
Member of the 15th National Assembly of Pakistan (en) Fassara

13 ga Augusta, 2018 - 11 ga Afirilu, 2022
District: NA-95 Mianwali-I (en) Fassara
Member of the 14th National Assembly of Pakistan (en) Fassara

11 Mayu 2013 - 31 Mayu 2018
Hanif Abbasi (en) Fassara
District: NA-62 Rawalpindi-VI (en) Fassara
waziri

7 Disamba 2005 - 2014
Betty Lockwood, Baroness Lockwood (en) Fassara - Kate Swann (en) Fassara
Member of the National Assembly of Pakistan (en) Fassara

10 Oktoba 2002 - 3 Nuwamba, 2007 - Nawabzada Malik Amad Khan (en) Fassara
District: NA-71 (Mianwali-I) (en) Fassara
party leader (en) Fassara

25 ga Afirilu, 1996 -
Rayuwa
HaihuwaLahore, 5 Oktoba 1952 (71 shekaru)
ƙasaPakistan
MazauniIslamabad
ƘabilaPashtuns (en) Fassara
Harshen uwaunknown value
Ƴan uwa
MahaifiIkramullah Khan Niazi
MahaifiyaShaukat Khanum
Abokiyar zamaJemima Khan  (16 Mayu 1995 -  22 ga Yuni, 2004)
Reham Khan (en) Fassara  (8 ga Janairu, 2015 -  30 Oktoba 2015)
Bushra Bibi (en) Fassara  (18 ga Faburairu, 2018 -
Ma'aurataEmma Sergeant (en) Fassara
Sita White (en) Fassara
Bushra Bibi (en) Fassara
Ayla Malik (en) Fassara
Yara
Karatu
MakarantaKeble College (en) Fassara
Royal Grammar School Worcester (en) Fassara
Aitchison College (en) Fassara
Jami'ar Oxford
HarsunaUrdu
Turanci
Sana'a
Sana'aɗan siyasa, cricketer (en) Fassara, autobiographer (en) Fassara da investor (en) Fassara
Kyaututtuka
Imani
AddiniMusulunci
Jam'iyar siyasaPakistan Tehreek-e-Insaf (en) Fassara
IMDbnm0451231

Wasan Kurket

Khan ya fara aikinsa ne a matsayin ɗan wasan Kurket na aji na farko a Lahore a shekarar 1968.[4]A lokacin karatunsa a Jami'ar Oxford, ya kuma buga wa kungiyarsu ta Blue's Cricket wasa.[5] A cikin 1971, ya buga wasansa na farko na gwaji na ƙasa da ƙasa a Pakistan da Ingila. A cikin 1974, ya buga wasansa na farko na kasa da kasa na kwana daya da Ingila.

Khan kuma ya zama na biyu mafi sauri duk wanda ya kai alamar gudu 3000 da wickets 300. Hakanan yana da matsakaicin matsayi na biyu mafi kyau a wasan kurket a matsayi na 6.[6]

Khan ya zama kyaftin din Pakistan a 1982, ya zama daya daga cikin kyaftin din da suka yi nasara tare da nasara 91 a gwaje-gwaje da ODI.[7]

Siyasa

Khan ya zama ɗan siyasa a tsakiyar shekarun 1990 ta hanyar kafa jam'iyyarsa ta siyasa Pakistan Tehreek-e-Insaf (PTI) a 1996. Ya yi wani asibitin ciwon daji, Shaukat Khanum, don tunawa da mahaifiyarsa wadda ita ma ta mutu sakamakon ciwon daji.[8] Ya goyi bayan shugaba Pervez Musharraf daga 1999. A shekara ta 2007 ya canza ra’ayinsa sannan ya yi adawa da Musharraf.[9]

A ranar 26 ga Yuli, 2018, Khan ya zama Firayim Minista duk da cewa mutane da yawa sun zargi yakin Khan da tafka magudi a zaben.[10] Khan ya yi rantsuwa a matsayin Firayim Minista na Pakistan a ranar 18 ga Agusta 2018.[11]

A ranar 3 ga Afrilu, 2022, ya gaya wa Shugaba Arif Alvi ya rusa Majalisar Dokoki ta kasa bayan da wani kuduri na rashin amincewa da shi ya gaza.[12] Duk da haka, bayan kwanaki hudu a ranar 7 ga Afrilu, daga baya Kotun Koli ta ce abin da Khan ya yi haramun ne.[13] Ba da daɗewa ba aka zartar da wani kuduri na rashin amincewa da Khan a ranar 10 ga Afrilu, 2022 ya zama Firayim Minista na farko a Pakistan da aka cire daga ofis ta hanyar ƙuri'ar rashin amincewa.[14][15][16]

A ranar 3 ga Nuwamba, 2022, a Wazirabad, Punjab, an harbe Khan a lokacin da yake jawabi, amma ya tsira daga yunkurin kashe shi.

A ranar 9 ga Mayu, 2023 an kama Khan saboda cin hanci da rashawa a Babbar Kotun da ke Islamabad.[17] A ranar 30 ga Janairu, 2024, an yanke masa hukuncin daurin shekaru 10 a gidan yari saboda ya tona asirin kasa.[18]

Manazarta

🔥 Top keywords: