Myanmar

Myanmar ko Burma ko Birmaniya, ƙasa ce, da ke a nahiyar Asiya. Myanmar tana kuma da yawan fili kimani kilomita arabba'i 676,578. Myanmar tana da yawan jama'a da suka Kai kimanin 51,486,253, bisa ga ƙidayar yawan jama'a da akayi a shekarar 2014. Myanmar tana kuma da iyaka da ƙasar Indiya, Sin, Bangladash, Laos, kuma da Thailand. Babban birnin Myanmar, Naypyidaw ce, amma babban birnin tattalin arziki Yangon ce.

Myanmar
ပြည်ထောင်စု သမ္မတ မြန်မာနိုင်ငံတော် (my)
မြန်မာနိုင်ငံ (my)
Flag of Myanmar (en) State Seal of Myanmar (en)
Flag of Myanmar (en) Fassara State Seal of Myanmar (en) Fassara


TakeKaba Ma Kyei (en) Fassara

Kirari«Let the journey begin»
Wuri
Map
 22°N 96°E / 22°N 96°E / 22; 96

Babban birniNaypyidaw
Yawan mutane
Faɗi53,370,609 (2017)
• Yawan mutane78.88 mazaunan/km²
Harshen gwamnatiBurmese (en) Fassara
Labarin ƙasa
Bangare naSoutheast Asia (en) Fassara
Yawan fili676,577.2 km²
Wuri mafi tsayiHkakabo Razi (en) Fassara (5,881 m)
Wuri mafi ƙasaTekun Indiya (0 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
MabiyiBritish rule in Myanmar (en) Fassara
Ƙirƙira4 ga Janairu, 1948
Ranakun huta
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnatijamhuriya
Gangar majalisaAssembly of the Union (en) Fassara
• President of Myanmar (en) FassaraMyint Swe (en) Fassara (1 ga Faburairu, 2021)
• State Administration Council (en) FassaraMin Aung Hlaing (en) Fassara (1 ga Faburairu, 2021)
Ikonomi
Nominal GDP (en) Fassara65,124,769,602 $ (2021)
Kuɗikyat (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo.mm (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho+95
Lambar taimakon gaggawa199 (en) Fassara, 191 (en) Fassara da 192 (en) Fassara
Lambar ƙasaMM da BU
Wasu abun

Yanar gizomyanmar.gov.mm…
Pyidaungsu Hluttaw, wurin zama na majalisar Myanmar.
Tutar Myanmar.

Myanmar ta samu yancin kanta a shekara ta 1948.

Asiya    

Kasashen tsakiyar Asiya l

KazakystanKyrgystanTajikistanTurkmenistanUzbekistan

Gabashin Asiya

SinJapanMangoliaKoriya ta ArewaKoriya ta KuduJamhuriyar Sin

Yammacin Asiya

ArmeniyaAzerbaijanBaharainGeorgiaIrakIsra'ilaJordanKuwaitLebanonOmanQatarSaudiyyaSiriyaTurkiyaTaraiyar larabawaFalasdinuYemen

Kudu maso gabashin Asiya

BruneiKambodiyaIndonesiyaLaosMaleshiyaMyanmarFilipinSingaforaThailandTimor-LesteVietnam

Tsakiya da kudancin Asiya

AfghanistanBangladashBhutanIndiyaIranMaldivesNepalPakistanSri Lanka

Arewacin Asiya

Rasha

🔥 Top keywords: