Qatar

Qatar wata kasa ce dake a Asiya, wadda takasance ƙasarLarabawa , bata da yawan mutane, Babban abinda kasar ke samarwa a duniya shine manfetur, kuma tanada ƙarfin tattalin arzikin a nahiyar Asiya. Babban birnin Ƙasar shine Doha. Ƙasar Qatar ta karɓi nauyin gudanar da babbar gasar kwallon ƙafa ta duniya, wato gasar cin kofin duniya.

Qatar
Flag of Qatar (en) Emblem of Qatar (en)
Flag of Qatar (en) Fassara Emblem of Qatar (en) Fassara


TakeAs Salam al Amiri (en) Fassara

Kirari«Where dreams come to life»
«Ble daw breuddwydion yn fyw»
Wuri
Map
 25°16′10″N 51°12′46″E / 25.26954°N 51.21277°E / 25.26954; 51.21277

Babban birniDoha
Yawan mutane
Faɗi2,639,211 (2017)
• Yawan mutane230.76 mazaunan/km²
Harshen gwamnatiLarabci
AddiniMusulunci
Labarin ƙasa
Bangare naYammacin Asiya, Gabas ta tsakiya da Gulf States (en) Fassara
Yawan fili11,437 km²
Wuri mafi tsayiQurayn Abu al Bawl (en) Fassara (103 m)
Wuri mafi ƙasaPersian Gulf (en) Fassara (0 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Ƙirƙira1870
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnaticonstitutional monarchy (en) Fassara
Gangar majalisaConsultative Assembly of Qatar (en) Fassara
• Emir of the State of Qatar (en) FassaraTamim bin Hamad Al Thani (25 ga Yuni, 2013)
• Prime Minister of Qatar (en) FassaraMohammed bin Abdulrahman Al Thani (en) Fassara (2023)
Ikonomi
Nominal GDP (en) Fassara179,677,131,707 $ (2021)
KuɗiQatari riyal (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo.qa (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho+974
Lambar taimakon gaggawa999 (en) Fassara da *#06#
Lambar ƙasaQA
Wasu abun

Yanar gizodiwan.gov.qa
Twitter: AmiriDiwan Instagram: amiridiwan Youtube: UCyE60l8R-RWoynQiXLXxXdQ Edit the value on Wikidata

Hotuna

Asiya    

Kasashen tsakiyar Asiya l

KazakystanKyrgystanTajikistanTurkmenistanUzbekistan

Gabashin Asiya

SinJapanMangoliaKoriya ta ArewaKoriya ta KuduJamhuriyar Sin

Yammacin Asiya

ArmeniyaAzerbaijanBaharainGeorgiaIrakIsra'ilaJordanKuwaitLebanonOmanQatarSaudiyyaSiriyaTurkiyaTaraiyar larabawaFalasdinuYemen

Kudu maso gabashin Asiya

BruneiKambodiyaIndonesiyaLaosMaleshiyaMyanmarFilipinSingaforaThailandTimor-LesteVietnam

Tsakiya da kudancin Asiya

AfghanistanBangladashBhutanIndiyaIranMaldivesNepalPakistanSri Lanka

Arewacin Asiya

Rasha

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

🔥 Top keywords: