Bangladesh

(an turo daga Bangladash)

Bangladesh (lafazi: /banegeladesh/) ko Jamhuriyar jama'ar kasar Bangladesh, ƙasa ce, da ke a nahiyar Asiya. Bangladesh tana da yawan fili kimanin kilomita araba'i 147,570. Bangladesh tana da yawan jama'a 168,957,745, bisa ga jimillar, kadayan shiekara ta 2015. Bangladash tana da iyaka da Indiya kuma da Myanmar. Babban birnin Bangladesh, Dhaka ne.

Bangladesh
গণপ্রজাতন্ত্রী বাংলাদেশ (bn)
বাংলাদেশ (bn)
Flag of Bangladesh (en) National emblem of Bangladesh (en)
Flag of Bangladesh (en) Fassara National emblem of Bangladesh (en) Fassara


TakeAmar Sonar Bangla (en) Fassara

Kirari«Beautiful Bangladesh»
Official symbol (en) FassaraNymphaea nouchali (en) Fassara
Suna sabodaBangla (en) Fassara
Wuri
Map
 24°01′00″N 89°52′00″E / 24.01667°N 89.86667°E / 24.01667; 89.86667

Babban birniDhaka
Yawan mutane
Faɗi169,356,251 (2021)
• Yawan mutane1,147.63 mazaunan/km²
Harshen gwamnatiBangla (en) Fassara
AddiniMusulunci, Hinduism (en) Fassara, Buddha da Kiristanci
Labarin ƙasa
Bangare naSouth Asia (en) Fassara
Yawan fili147,570 km²
Wuri a ina ko kusa da wace tekuBay of Bengal (en) Fassara
Wuri mafi tsayiMowdok tiang (en) Fassara (1,054 m)
Wuri mafi ƙasaBay of Bengal (en) Fassara (0 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Ƙirƙira26 ga Maris, 1971
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnatiWestminster system (en) Fassara da parliamentary republic (en) Fassara
Majalisar zartarwaGovernment of Bangladesh (en) Fassara
Gangar majalisaJatiya Sangsad (en) Fassara
• President of Bangladesh (en) FassaraMohammad Shahabuddin (en) Fassara (24 ga Afirilu, 2023)
• Prime Minister of Bangladesh (en) FassaraSheikh Hasina (en) Fassara (6 ga Janairu, 2009)
Majalisar shariar ƙoliSupreme Court of Bangladesh (en) Fassara
Ikonomi
Nominal GDP (en) Fassara416,264,802,185 $ (2021)
KuɗiBangladeshi taka (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo.bd (en) Fassara da .বাংলা (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho+880
Lambar taimakon gaggawa999 (en) Fassara
Lambar ƙasaBD
Wasu abun

Yanar gizobangladesh.gov.bd
Youtube: UCdf7GabtLtI8a6Gu2clXdHw Edit the value on Wikidata
Tutar Bangladesh.
filin jirgin sama na kasar Bangladesh
Dumbin mutanen kasar Bangladesh

Shugaban kasar Bangladesh Ziaur Rahman ne ; firaminista Sheikh Hasina ne.Suna da ingantanccen harka banki da muamala mai kyau ga baki.

wasu daga cikin nau'ikan abincin Bangladesh

Bangladesh ta samu yancin kanta a shekara ta 1971, daga Pakistan.

Al'adu

Asiya    

Kasashen tsakiyar Asiya l

KazakystanKyrgystanTajikistanTurkmenistanUzbekistan

Gabashin Asiya

SinJapanMangoliaKoriya ta ArewaKoriya ta KuduJamhuriyar Sin

Yammacin Asiya

ArmeniyaAzerbaijanBaharainGeorgiaIrakIsra'ilaJordanKuwaitLebanonOmanQatarSaudiyyaSiriyaTurkiyaTaraiyar larabawaFalasdinuYemen

Kudu maso gabashin Asiya

BruneiKambodiyaIndonesiyaLaosMaleshiyaMyanmarFilipinSingaforaThailandTimor-LesteVietnam

Tsakiya da kudancin Asiya

AfghanistanBangladashBhutanIndiyaIranMaldivesNepalPakistanSri Lanka

Arewacin Asiya

Rasha


Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
🔥 Top keywords: