Burj Khalifa

Burj Khalifa (larabci برخ خليفة ) wani gini ne mai tsawon gaske dake a kasar Daular Larabawa wato Dubai. Shine gini mafi tsawo a Duniya baki daya tun daga shekarar 2008 da tsawon murabbain mita 829.8 (kafa 2722)

Burj Khalifa
برج خليفة
Wuri
Ƴantacciyar ƙasaTaraiyar larabawa
Haɗaɗɗiyar daular larabawaDubai
BirniDubai (birni)
Coordinates25°11′50″N 55°16′27″E / 25.1972°N 55.2742°E / 25.1972; 55.2742
Map
History and use
Ginawa6 ga Janairu, 2004 - 2 Disamba 2009
Ƙaddamarwa4 ga Janairu, 2010
Mai-ikoEmaar Properties (en) Fassara
Suna sabodaKhalifa bin Zayed Al Nahyan
Amfanioffice building (en) Fassara
hotel (en) Fassara
Karatun Gine-gine
Zanen giniAdrian Smith (en) Fassara
Marshall Strabala (en) Fassara
George J. Efstathiou (en) Fassara
William F. Baker (en) Fassara
Skidmore, Owings & Merrill (en) Fassara
BuilderSamsung C&T Corporation (en) Fassara
Arabtec (en) Fassara
Besix (en) Fassara
Structural engineer (en) FassaraWilliam F. Baker (en) Fassara
Material(s)reinforced concrete (en) Fassara, Karfe, aluminium (en) Fassara da glass (en) Fassara
Style (en) Fassarahigh-tech architecture (en) Fassara
neo-futurism (en) Fassara
Tsawo828 m
829.8 m
584.5 m
Floors163
Floors below ground (en) Fassara1
Yawan fili344,000 m²
Elevators58
Contact
Address1 Sheikh Mohammed bin Rashid Boulevard
Offical website

An fara ginin ne tun daga shekarar dubu biyu da hudu (2004), kuma an bude ginin ne a shekarar 2010 a wani bangare na sabon cigaban Gwamnatin kasar ce ta dauki nauyin ginin daga kudin da take samu na rarar man fetur a kasar. Da farko an sakama ginin sunan Burj Dubai ne amma daga baya aka sauya masa suna zuwa Burj Khalifa domin girmama jagoran birnin Abu Dhabi kuma shugaban kasar Khalifa Bin Zayed Al Nahyan. Ginin ya rusa kowanne tarihi na gini mafi tsayi a duniya.

Yadda tsarin ginin ya kasance

Tasirin tsayin ginin Burj khalifa idan aka kwatanta ta shi da sauran dogayen gine-gine na duniya.
Kamfanin TeiPei ne ya kaddamar da ginin da zanen taswirar sa.

Ginin yai kamanceceniya da ginin Willis Tower dake kasar Amurika dakuma ginin masallacin Samarra.

Ginin masallacin Samarra.

Hotuna

Manazarta

🔥 Top keywords: