C

C ita ce harafi na uku daga cikin bakaken rubutu na harsuna da dama, kamar turanci, da koma Hausa da dai sauransu, Wanda ake amfani dasu wurin rubuta mafi kaskancin bangare na sautin magana. An samo ta ne daga Bakaken Latin. Itace kuma ta uku daga cikin ISO basic Latin alphabet. Ana kiranta da suna named cee (furucci-en|si;ː) a Turanci.[1]

C
Bayanai
Ƙaramin ɓangare naLatin-script letter (en) Fassara da consonant letter (en) Fassara
Described at URL (en) Fassaraodysee.com…
Depicted by (en) Fassara
Code (en) Fassara-.-., Charlie da C
C babba da karama

Manazarta

Haruffan Latin na ISO
AaBbCcDdEeFfGgHhIiJjKkLlMmNnOoPpQqRrSsTtUuVvWwXxYyZz
🔥 Top keywords: