Carboxylic acid

Carboxylic acid wani sashe ne daga cikin functional group wanda yake da tsarin structure data kunshi Carbon guda daya, da oxygen guda biyu dakuma Hydrogen guda daya, wadda take a RCOOH. R tana iya kasancewa Alkyl ko aryl group (Dangin benzene). Carboxylic acid suna da matukar amfani a ilimin chemistry dana likitanci gaba daya. Mafi yawancin magungunan da ake amfani dasu a yau suna dauke da carboxylic acid.

carboxylic acid
structural class of chemical entities (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare nacarbon oxoacid (en) Fassara, organic acid (en) Fassara da carbonyl compound (en) Fassara
Bangare naATPase-coupled carboxylic acid transmembrane transporter activity (en) Fassara, carboxylic acid transmembrane transporter activity (en) Fassara da carboxylic acid transmembrane transport (en) Fassara
General formula (en) FassaraRC(=O)OH
Canonical SMILES (en) FassaraOC([*])=O
SMARTS notation (en) Fassara[CX3](=O)[OX1H0-,OX2H1]
CXSMILES (en) Fassara[*]C(=O)O |$_R$|
🔥 Top keywords: